Yadda Ake Hadin Tsumin Kokumba Don Karin Nishadi Lokacin Jima'i


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Tsumin Kokumba Don Karin Nishadi Lokacin Jima'i


Zaki nemi kayan hadin kamar haka:
* Kokumba
* Garin minannas
* Aya
* Garin kanunfari
* Madara peak
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu aya manya ki jika sai ki yanka kokumbanki kana-kana ki hada da kokumba da Garin kanunfari da garin minannas ki markada ki tace ruwan ki zuba zuma da madara ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)