SOYAYYA ( LOVE )

SOYAYYA ( LOVE )



Gaskiya a rayuwar wannan idan ka samu mai son ka dan Allah kuma ka samu mai baka kulawa kada ka rabu dashi.

Wani lokaci muna cewa Allah bamu masoya na gari amma kuma masoya na gari sun yi karan ci kuma basuda yawa amma idan mun samu sai muyi sakaci da su.

Yan uwa shawara ta ita ce liyafa ba zamu faɗama wanda muke so ba muna son su ba ? Kada mu cutar da kan mu kuma ba kaskantar da kai bane hakan idan kace kana son mutum ka faɗa masa kaji amsar da zai baka duk da faɗar wannan kalmar akwai kunya amma hadisi ne Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ya ce idan har ɗayan ku yana son ɗaya to ya bayyana masa ( ya sanar da shi cewa yana son sa ).

Dan haka musan da wanda za muyi soyayya inda zamu samu farin ciki kulawa damuwa da duk abinda muke so na rayuwa indan bai Saɓama Allah ba.

Barka ku da rana masoya 🤍

Saide mai aiki muku sakon wannan shi baya soyayya omg 🤣

Fatan dai an ɗauki darasi.😌😊
Post a Comment (0)