Friday Messages 052

Assalamu alaikum yanuwa barkanmu da safiyar jumaa mai albarka mai alkhairi Allah ya datar damu da dukkan alkhairinta ya tsare mana akasin haka ya Allah ka datar damu da wannan saar da kake amsa adduar bayinka don daraja da girman sayyidina Rasulillahi SAW ALLAHUMMA SALLI WA SALLIM ALA NABIYINA MUHAMMAD

Post a Comment (0)