TAMBAYA
=========
👇
Assalamu alaikum, Allah shi gafata Malam tambaya ta itace. Mutum ne yayi aure amma yana da jinnul ashiq a jikin sa, sai aljanar tasa ya saki matar daban daban har sau uku. Sai daga baya aka je gun rukuya aka tabbatar yana da aljana itace ma take sa shi wannan saki har sau uku. To Malam menene matsayin wannan shika a musulunci? Zai iya mayar da matar sa ko kuwa sai ta aura?
AMSA
======
👇
Da yawa daga cikin irin rabuwar aurenmu, matsala ce irin ta aljani, idan suka auri namiji, basa barinsa da mace, haka idan suka auri mace basa barinta da namiji, sai sunga sun cire musu Jin dadin auren ko kuma sun raba wannan auren, kamar yadda Allah yake cewa, DAN SU RABA TSAKANIN MACE DA MIJINTA ".
maganar saki kuma ta saku.
Allah shine masani.
✍
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876