LAFIYA UWAR JIKI

LAFIYA UWAR JIKI.......... SAIDA LAFIYA AKE YIN KOMI...... ZAUREN SUNNAH ISLAMIC MEDICINE CENTER 🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦 Wannan center mai suna a sama ta tanadar muku da magunguna na Islamic, wanda da izinin Allahu Subhanahu wata'ala, sune magungunan da idan akayi amfani dasu za'a dace, domin babu side effect, Babu wata matsala. 🥦 Muna da hanyoyi mafi sauki da muke aika sakon magungunan mu ko inane insha Allahu a fadin Nigeria. Wanda da izinin Allahu subhanahu wata'ala sako zaije hannun wanda ake son a baiwa cikin gaggawa. 🥦 Muna da magunguna, masu karawa mace daraja da kima da martaba da mutunci da kwatar yanci a hannun mai gida, ba tare da kinje wajen boka ko malamin tsibbu ba. Mai gida zaiji kamar ke kadaice mace a duniya. 🥦 A bangaren maza kuma akwai na lafiyar iyali, uwar gida da amarya zasuyi jinjina da Buda da fatan Alkairi, Sannan ga zama daram Ba Rabuwa ba yaji. 🥦 Muna da maganin Karin Hibs da na breast, wanda insha Allahu, Ko baki kiraba, za'azo kuma da maganar Aure. Domin sai matar da ta cika mace ake zuwa wajenta. Matar da bata da siffa, akwai damuwa. 🥦 Muna da magunguna a bangaren karin Kiba, domin ba kowanne namiji bane yake son siririyar mace ba, Rashin kiba din yana ragewa mace kima a wajen maigida. Haka zalika a wajen samari. Mace mai kibar da ta wuce misali, muna da maganin slimming, musamman ma ga masu timbi, idan mace tayi timbi akwai matsala. 🥦 Muna da maganin Infection na maza da mata, domin shi Infection da muke gani, idan yayi yawa a jikin mutum yana haddasa masa matsaloli da yawa, kamar tsatstsagewar farji da warin farji lokacin jima'i da dai sauransu. 🥦 Muna da magunguna na bangaren hawan jini da cikon koda da ciwon suga da ciwon hakori da Amosani da Basir kowanne iri ne, koda jini yana fita daga duburar mutum za'a dace, akwai na typot da malaria da Ulcer da dai sauransu. 🥦 Muna da magunguna da muke hadawa ga mai Aljani mai hana aure ko zubar da ciki ko ballewar jini ko yasa kiji kin tsani mijinki ko Sanya rashin nutsuwa da mugayen mafarkai da mai hurawa mutum hanta da huhu da dai sauransu. 🥦 Muna da magunguna wanda suka shafi karya sihiri, ga wanda ake tsammanin sihiri akayi masa insha Allahu. MAI BUKATAR MAGANI KO KARIN BAYANI SAI YA TINTIBEMU A LAMBAR WAYA KO TA WHATSAPP DA WANNAN NUMBER DIN 08108605876. AMMA DAI DA ZA'A KIRA TA WAYA ZAIFI, SABIDA WHATSAPP AKWAI MUTANE DA YAWA AKAN LAYI GA MATSALAR CHAJI DA SAURANSU. Neman dacewar Allah mukeyi. ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876

Post a Comment (0)