Fassarar Wakar Tehra Chehra
Sunan Waka: Tera Chehra
Sunan Fim: Sanam Teri Kasam
Shekarar Fita: 2016
Hada Sauti: Himesh Reshammiya
Rubutawa: Shabbir Ahmed
Kamfani: Eros Now
Mawaki : Arijit Singh
Mai Fassara: Haiman Khan Raees
* Meri Bechainiyon Ko, Chain Mil Jaaye…
Na Kan Samu Nutsuwa Daga Dukkan Damuwa ta
* Tera Chehra, Jab Nazar Aaye (x2)
A Duk Sanda Na Kalli Fuskar Ki
* Mere Deewanepan Ko, Sabr Mil Jaaye…
Haukana takan Samu Sauki
* Tera Chehra, Jab Nazar Aaye (x2)
A Duk Sanda Na Kalli Fuskar Ki
* Zikr Tumhara Jab Jab Hota Hai
A Duk Sanda Aka ambaci sunan Ki
* Dekho Na Aankhon Se, Bheega Bheega Pyaar, Beh Jaata Hai…
Hawayen soyayya ne ke Kwararowa daga idanuwana
* Meri Tanhaiyon Ko, Noor Mil Jaaye…
Haske Yakan Baibaye Kadaici na
* Tera Chehra, Jab Nazar Aaye (x2)
A Duk Sanda Na Kalli Fuskar Ki
* Main Raat Din Yeh Dua Karoon
Na kasance ina mai addu'a dare da rana
* Tere Liye Main Jiyun Maroon
So nake in rayu kuma in Mutu kawai saboda ke
* Chaaron Peher Tujhe Dekha Karoon
Ina so in dinga kallon ki Tsawon yini
* Mera Jahaan Ye Tujhpe Fanaa Karoon
Zan iya Sadaukar da rayuwa ta saboda ke
* Zikr Tumhara Jab Jab Hota Hai
A Duk Sanda Aka ambaci sunan Ki
* Dekho Na Honthon Pe, Tera Ehsaas, Reh Jaata Hai…
Kalli Yadda labbana suke rawa sakamakon halin da suka shiga
* Mere Har Raaste Ko, Manzil Mil Jaaye…
Dukkan hanyoyin rayuwa ta suna cimma matsayar su
* Tera Chehra, Jab Nazar Aaye (x2)
A Duk Sanda Na Kalli Fuskar Ki
* Bairang Hawayein Mujhe Na Jaane
Wadannan Mahaukatan Iskokin basu sanni bane
* De Gayi Sadaa Kyun Abhi Abhi
In ba don haka ba me yasa zasu kira ni
* Hai Sarfaroshi Ye Aashiqui Bhi
Shi So tamkar wani babban Muradi ne
* Jaayegi Jaan Meri Ismein Kabhi
Na tabbatar cewa akan soyayyar ki ce zan rasa rayuwa ta
* Zikr Tumhara Jab Jab Hota Hai
A Duk Sanda Aka ambaci sunan Ki
* Dekho Na Har Lamha, Teri Daastaan, Keh Jaata Hai…
Kowane irin yanayi yana bada Labarin ki
* Meri Har Ik Tadap Ko, Sukoon Mil Jaaye…
Dukkan wani qishi nawa yana Koruwa ne
* Tera Chehra, Jab Nazar Aaye (x2)
A Duk Sanda Na Kalli Fuskar Ki
Dedicated to
MASTANI
Haiman Khan Raees
@HaimanRaees
08185819176
Infohaiman999@gmail.com
WWW.HAIMAN.COM.NG
kai dakyau Allah yakara basira
ReplyDeleteMuna godiya sosai Aliyu
Delete