FASSARAR WAKAR DIL NA DIYA

Fassarar Wakar Dil Na Diya

Sunan Waka: Dil Na Diya

Sunan Fim: Krrish

Shekarar Fita: 2006

Hada Sauti: Rajesh Roshan

Rubutawa: Vijay Akela

Sunan Kamfani: T-Series

Mawaki: Kunal Ganjawala

Mai Fassara: Haiman Khan Raees

La La La La…

Oh Baby!

Hey… Hey… Hey…

* Dil Na Liya… Na Liya… Na Liya…

Baki Kama Zuciyar Kowa Ba x3

O….

Dil Na Diya...

Baki Kama Zuciyar Kowa ba

* Di Di Dil, Di Di Dil, Di Di Dilll…

Zuciya, Zuciya Zuciya

* Dil Na Liya

Baki Kama Zuciyar Kowa Ba

* Dil Na Diya

Baki Baiwa Kowa Zuciyar Ki Ba

* Toh Bol Bolo Na Bolo Kya Kiya

To in hakane Fada min me kika yi?

* Dil Na Liya
Baki Kama Zuciyar Kowa ba

* Dil Na Diya

Baki baiwa Kowa Zuciyarki Ba

* Toh Bol Bolo Na Bolo Kya Kiya

To in hakane fada min me kika yi?

* Aake Duniya, Mein Bhi Agar, Pyar Na Kiya Toh Kya Kiya (x2)

Bayan Kin zo duniya, to in baki fada soyayya ba, to me kika yi? x2

Na Na Na Na Na Na…

La La La La…

* Tune Chand Pe Bhi Jamaayein Kadam

Kin bar sawun Kafafunki a jikin Wata

* Dariya Mein Bhi Ghar Hai Banaya

Kuma kin Gina gidaje a cikin Tafkuna

Na Na Na Na Na Na…

* Teri Jaadu Ne Ek Rote Huye Insaan Ko Hai Hasna Sikhaya

Tsafinki (Kyawun ki) Kansa mutumin da ke kuka yin Murmushi

* Upar Wala Bhi Haske Ek Din Yeh Tumse Poochega

Watarana, Yayinda Yake Murmushi, Abin bauta ma da kansa zai miki wannan Tambayar

* Dilll…
Zuciya

* Dil Na Liya

Baki Kama Zuciyar Kowa Ba

* Dil Na Diya

Baki Baiwa Kowa Zuciyar Ki Ba

* Toh Bol Bolo Na Bolo Kya Kiya

To in hakane Fada min me kika yi?

* Dil Na Liya
Baki Kama Zuciyar Kowa ba

* Dil Na Diya

Baki baiwa Kowa Zuciyarki Ba

* Toh Bol Bolo Na Bolo Kya Kiya

To in hakane fada min me kika yi?

* Aake Duniya, Mein Bhi Agar, Pyar Na Kiya Toh Kya Kiya (x2)

Bayan Kin zo duniya, to in baki fada soyayya ba, to me kika yi? x2

* Yeh Jeevan Bhi Ek Circus Hai

Rayuwa dama kamar gidan rawa take

* Abhi Sidhe The Abhi Ulte

Wani lokaci Kana sama wani lokaci kuma kana kasa

Na Na Na Na Na Na…

* Jisse Pyar Mila Woh Seedha Hua

Wadanda suka kamu da soyayya su ne a sama

* Warna Latke Toh Latke

Yayinda sauran Kum suke Lilo

Ahan Ahan Ahan…

Bas Itni Si Hai Baat Hai Sachchi, Tu Bhi Isko Maan Le

Wannnan fa shi ne Gaskiyar zance, kema gara ki Yarda da shi

* Dilll…

* Dil Na Liya

Baki Kama Zuciyar Kowa Ba

* Dil Na Diya

Baki Baiwa Kowa Zuciyar Ki Ba

* Toh Bol Bolo Na Bolo Kya Kiya

To in hakane Fada min me kika yi?

* Dil Na Liya
Baki Kama Zuciyar Kowa ba

* Dil Na Diya

Baki baiwa Kowa Zuciyarki Ba

* Toh Bol Bolo Na Bolo Kya Kiya

To in hakane fada min me kika yi?

* Aake Duniya, Mein Bhi Agar, Pyar Na Kiya Toh Kya Kiya (x2)

Bayan Kin zo duniya, to in baki fada soyayya ba, to me kika yi? x2

Na Na Na Na Na Na…

Oh Baby!

One More Time

* Dil Na Liya…

Baki Kama Zuciyar Kowa ba

* Dil Na Diya…

Baki baiwa kowa Zuciyar ki ba

Dil Dil Pyaar Pyaar Dil Pyar Dil Dil… (x2)

Zuciya, So, Zuciya, so x2

Haiman Khan Raees
@HaimanRaees
08185819176
Infohaiman999@gmail.com

Post a Comment (0)