MUTUM ZAI IYA AMSAR BASHIN BANKI DON YA JA JARI?

*_MUTUM ZAI IYA AMSAR BASHI A BANKI DOMIN YA JA JARI ???_*

Assalamu alaikum.

*TAMBAYA*

 Allah ya karawa wannan zaure albarka, inada tambaya kamar haka. Mutum zai iya ansan loan a bank yayi business.

*AMSA"

Wa'alaykumussalam


Akwai sabanin malamai akan matsalar mu'amala da bankin dake ta'amuli da riba,ta fuskar karbar bashin bankin.
 Amma abinda ya bayya a gare ni,bisa bibiyar dalilan kowane bangare shine,haramci yin haka idan har akwai wata mafitar da ba riba a ciki, amma idan lalura ta sa sai anyi,toh sai ayi, gwargwadon yadda lalurar take, bisa amincewar shari'a.
 *(Aduba abinda shari'a tace kafin yi)*

Wallahu A'alam

*_Malam Nuruddeen
Muhammad Mujahid_*
Post a Comment (0)