SOMETHING BIG IS HAPPENING IN BOLLYWOOD

SOMETHING BIG IS HAPPENING IN BOLLYWOOD
*************************************
*************************************


Yash Raj banner suna da plan babba a kasa na fitar da SPY UNIVERSE irin nasu. Kamar yadda Hollywood suke da avengers wanda ya hada manyan jaruman su a gu daya, Haka yash raj ke da wannan kudurin na hada shah rukh khan, salman khan, Hrithik Roshan a film daya wanda ze tafi ne akan #SPYUNIVERSE, Kuma duk su ukun zasu fito ne da role irin nasu a films guda ukun da suka yi kuma ake kan yi, wato Tiger, War, da Pathan

#HrithikRoshan ze fito a kabir
#SalmanKhan ze fito a tiger
#ShahRukhKhan ze fito a #Pathan

Ana sa ran zuwan project dinne bayan gama tiger 3 war 2 da Pathan. Lokacin labaran da characters din sun gama samun build up.. Daga nan se a shigar da su babban project na #SPYUNIVERSE...

#AKK
Post a Comment (0)