TAMBAYA TA 3,170

*Asssalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,170:*
=
Wai ciyar da mata dolene koda tafi mijin karban albashi? kuma idan har matar tahakura tayi dawainiya dakanta ba ason rantaba totana da lada?
=
=
Amsa
=
_Toh wannan haka yake babu shakka, koda ace matar itace tafi kowa kudi aduniya, shi kuma mijin shine yafi kowa talauci a duniya to wajibine akanshi yaimata dawainiya ciyarwa da shayarwa dole shine zefita yanemo mata abinda zataci tasha, inkuma bekawoba alhali yanada iko to yayi zunubi. Ita kuma idan tayiwa kanta amma bada son rantaba to tayi abanza batada ladar komai. Inda take iya samun lada shine idan tayine da son ranta domin ta kyautata kuma tatausaya mishi to anan shine take samun lada. Amma idan bada son ranta takeyiba to wannan tadaici ta koshi kuma ta biya bukatarta ammafa batada ladar komai*****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika

Post a Comment (0)