TAMBAYA
========
👇
Aslm mutumin dabashi da hali yahallata yaka aure
don yanada karfin shaawa
AMSA
=====
👇
Kwarai kuwa.
Allah zai wadata ka daga falalar sa. Maimakon kaje ka afkawa zina, Wannan shine zaifi Maka mutuncin.
Allah shine masani.
✍
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876