TAMBAYA TA 41

TAMBAYA ======== 👇 Salam dafatan kowa ya wani Lpy dan Allah muna dawata tambaya da mukesonyi, dafatan xa’a bamu answer dai dai gwargado. tambayarmu da mukeso malam ya amsa mana Malam mai nene hukunchin mawaki wanda yake tara mutane a fili yayi show. mai nene hukunchin kudin da yan kallo sukabayar duk da munsan waka haramunce. AMSA ====== 👇 Ae tinda waka ta zama Haramun, to kudin waka ma dole zai zama Haramun, kamar zina ne, tinda zina Haramun ne, to duk wadda akayi zina da ita aka bata kudi dole ne wannan kudin shima Haramun ne. Allah shine masani. ✍ ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876
Post a Comment (0)