TAMBAYA TA 2,865

*Asssalamu Alaikum* . . *Tambaya ta 2,865:* = Me hakan kenufi a'gidan ma kocimmu ne photo NA inyas yafito a'cikin daki cikin gini yafito inkazo kaduba zakaga hoton acikin gini kuma basashi a'kayiba imma ankankare baya fita yajawo Jama a'suna zuwa kallon wannan abun harwasu sunfara magan ganu akai wasu sunce karama ne wasukuma sunce wai yan izala akegwada wa magan ganudai daban daban shin ko hakan nanufin wani abune kokuma ya abinyake ? = = Amsa = = _Toh irin wannan ababen bayyanarsu ayanzu baya daga cikin alamominda ake gane karama ta waliyyan Allah, sedai ko ihana irinta waliyyan shaidan amma mutuminda yamutu baya sake dawowa duniya kuma baya bayyana irin haka, wannan yasa Annabi da sahabbanshi tunda suka tafi har yau babu inda aka samu wani daga cikinsu ya bayyana, hakanan kakaf manyan malamannan cikin magabata suma babu daya cikinsu wanda yataba bayyana abayan mutuwarsa, to tayaya kuma hakan zata faru da mutuminda su kansu 'yan darikar suke tababa akan salaharsa ace shine wannan karamar take bayyana awajensa?? Kuje nan cikin Garin Kano wani mutum mesuna Abduljabbaru daga cikin mabiyan sufayen yake tabbatarma duniya cewa Inyass ba mutumin kirki bane mutumin banzane beyi wusuliba har ya mutu, to tayaya za'ayi irin wannan har ace kuma shine yakeda wata karama har ake kokarin cusashi daga cikin waliyyan Allah???_ _Irin wannan abin ba komai bane face aikine irinna shaidanun aljanu suke kokarin su dulmiyarda mutane, amma idan da za'a samu wani bawan Allah wanda yakeda cikakkiyar Ikhlasi yazo yakaranta ayatul kursiyyu ya tofa awajenda hoton yabayyana da kunga abin mamaki, kokuma asamu wani bawan Allah yaita karanta suratul baqara acikin dakinda hoton ya bayyana to ina tabbatar muku zaku nemi hoton kurasa domin nagaya muku ba Inyass din bane shaidanine kawai daga cikin aljanu yake wasa da hankalinku, Amma Ibrahim Inyass shakka babu ba mutumin kirki bane bare har asameshi da wata karama, amma kuje kano ku tambayi Abduljabbaru shine zai gaya muku wanene Ibrahim Inyass, kokuma kunemi Farfesa Dahiru maigari a jami'ar bayero in yana raye shima zai sanar daku***_ = = Allah Yasa mudace . . *DAGA ZAUREN* . *KITABU WAS SUNNAH* . *مجلس تعليم الكتاب والسنة* 📓📔 Watsaps 08036222795 09031200070 . . Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/ . ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ. . Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka Wa,atubu ilaika
Post a Comment (0)