TAMBAYA TA 51

TAMBAYA ========= 👇 Akwai wani masallaci a unguwarmu su bazamuce yan darika bane dan basa maulidi yan meduguri ne karfe 2 suke sallah amma gsky a iya sanina shi limamin malamin zaure ne mutane nazuwa gunsa bazan iya tabbatar da cewa yana duba ba gsky amma dai ana zuwa gunsa sosai shin zan iya binsa sallah in bansamu nayi ana karfe 1 ba. AMSA ===== 👇 To me mutanen suke zuwa yi wurinsa? Wannan itace tambayar. Idan ya zamanto suna zuwa yana musu Addu'ah ne, to ya halatta ka bishi sallah, idan kuma duba da tsafi yake musu, to anan bai kamata ka bishi sallah ba. Sabida shi kansa idan yayi sallah Allah bazai karba ba, matukar dai mushiriki ne shi. Allah shine masani. ✍ ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876
Post a Comment (0)