INA DA MIJI AMMA YANA HILDA DA MATAN BANZA

*INADA MIJI AMMA YA KASANCE YANA HULDA DA MATAN BANZA* : DAGA ZAUREN *HISNUL MUSLIM* : *TAMBAYA* Malam Dan Allah Ina datambaya inada miji to inaganin yanayiwa mace tawaje test din basta kuma itama tanayimasa malam kalmomin badadi ni kuma nakasa daurewa inkulashi kamar yards mukeda bakinsa kawai kawai nake gani malam Sha wara nakenema : Kuma mubiyune amma duk bamu dameshiba kudinsa ma a can wajenta yake garewa muko oho saidai muyi dakanmu kuma yana da hali ko yayansa bayayiwa : *AMSA* To kullum dai akan wannan maganarmu guda dayace duk namijin dayazama yana neman matan banza kokuma yana hana matarshi hakkinta na aure kona kwanciya kina ciyarwa kona shayarwa kona mahalli kona mutuntawa kona kayan kwalliya kona kayan tsafta kona kula da lafiyarta kona kula da iliminta ko rashin girmama iyayata cikin wadan koda guda dayane kawai kika rasa awajan mijinki hakkinkine dole yabaki kinada ikon kitafi kotu akashe auran idan kika rasa daya daga cikin wadannan sannan bazaki biyashi sadakiba mutukar kingamsar da kotu cewa ba karya kikeba da gaske kikeyi baya baki dayan wadannan abubuwan idan kuma zaki iya hkr to Allah zaibaki ladan hkr idan kuwa zina yakeyi to anan bahakuri yakamata kiyiba Allah yace Mazinaci ya auri mazinaciya ne dan haka ba abokin auranki bane wannan kawai shine gaskiyar magana Allah shine masani : *JUNAIDU BALA ABDULLAHI* Abu salmah : *Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim suyiwa daya daga cikin wadannan number magana ta whatsApp* *+2348065523065* *+2349039510396* Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓ *+2347065588557* (( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ (( ====================√ Banaka bane kada ka chanja komai, kaji tsoron ALLAH Kuna iya samun mu ta facebook ta wannan link indanke Qasa https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none
Post a Comment (0)