DON ALLAAH INA WANNAN SAKON YA SAMO ASALI?

*Asssalamu Alaikum* . . *Tambaya ta 3,241* = Dan Allah ina wannan sakon ya samo asali?? 👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 °Watan azimi zai fara ranar 14-05-2018 ko 15-05-2018 insha Allahu, manzon Allah (S. A. W ) yace duk wanda ya sanar da dan uwansa labarin Watan Ramadan to wuta ta haramta agareshi = = Amsa = _Toh wannan tabbas babu shakka yasamo asali, ammafa daga wajen jahilan farko, domin idan ba jahiliba babu wanda ze zauna yana kantarama Annabi (s.a.w) karya, domin kuwa hadisi ya tabbata Annabi (s.a.w) yace; duk wanda yayi masa karya to yayi tanadin wajen zamansa a wutar jahannama, to wannan sakon kaga shima karyane akaiwa Annabi (s.a.w) dan haka inma yanada asali to daga wajen jahilai yasamo asalin da maguzawan farko****_ = = Allah Yasa mudace . . *DAGA ZAUREN* . *KITABU WAS SUNNAH* . *مجلس تعليم الكتاب والسنة* 📓📔 Watsaps 08036222795 09031200070 . . Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/ . ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ. . Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika
Post a Comment (0)