🌹MATAMBAYI BAYA BATA🌹
🌸Amasoshin tambayoyi🌸tambayoyi🌸
▶Tambaya:-Assalmu alaikum Malan,mutun ne ya bude chemist sai ya sa macce wadda ba musulmaba tsaro,kuma yace matatai ta rika bata abinci da rana ko ya hallata?
▶Amsa:-Tabbas ba haramun bane musulmi yaba kafuri amanar dukiyarsa,saidai musulunci yana jimasa tsoron rashin amana da sanin boyuwar sirrinsa da tsananin kiyaya dake tsakaninmu da kafurai yasa wata cutawa tasamu musulunci ko shi kansa,don haka akwai hadari babba akan baiwa wannan mata wannan amana,gashi kuma zata dinga mu'amala da marassa lafiya musulmai.shikuma bata abinci babu laifi tunda da izininsa
🌹MATAMBAYI BAYA BATA🌹
08067234355,07068705787
Assalamualaikum, mlm macece ta zauna da Wanda zata aura harna sawon wata daya kafin auransu,suna tare aka daura auran.
ReplyDeleteY matsayin auransu?