*Asssalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,245*
=
Meye hukuncin rage suna da zqkaji anayi kamar kabiru kaji ance kb. Nasir kaji ance nas. Xakari kaji ance zak. Da sauransu. da akwai hukunci ga me amsawa idan an kira shi?
=
=
Amsa
=
_Wannan babu laifi insha Allahu, matukar dai rage sunan acikinshi babu aibantawa ko cutarwa kokuma wata mummunar ma'ana wacce zata cutarda shi me sunan. Amma kawai mujarradin rage suna wannan babu laifi insha Allahu, domin hadisi ya tabbata Aisha tace wani lokaci idan har Annabi (s.a.w) yana cikin walwala kuma baya fushi da ita to baya kiranta Ya Aisha, sedai yace Ya Ayeesh. Dan haka wannan hujjane*****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika