TAMBAYA
========
👇
Assalamu alaikum da fatan mallam yana lafiya,mallam ya hallata aduk lokacin danayi sallar asubah a massalaci inyi musabaha da wanda ke dama dani da kuma wanda ke haggu dani,Allah ya karama mallam lafiya da basira.
AMSA
======
👇
Na farko dai yin musafaha Abu ne mai kyau, Sannan Abu ne ma mai lada.
قال صلئ الله عليه وسلم، ما من مسلمين، يلتقيان، فيتصافهاني، الا غفرلهما قبل ايفترقا،
wato manzon Allah saw yace, Babu wasu musulmai da zasu hadu, suyi musafaha, har sai Allah ya gafarta musu, kafin su Raba hannayensu.
Allah zai gafartawa wadanda sukayi musafaha har sai sun raba hannayensu a wannan musabihar.
Kasancewar yin musabiha bayan an gama sallah, wasu sunayi, amma baya daga karantarwar manzon Allah saw a wannan lokacin.
Allah shine Masani.
✍
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MQ
ZA MATA 08108605876