Yadda Ake Hadin Gyaran Gaban Budurwa

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Gyaran Gaban Budurwa


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin hulba
* Ganyen magarya
* Yayan bagaruwa
* Farin miski
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki tafasa idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki zuba farin miskin sai ki dunga wanke gaba da shi a rana sau biyu, zai kawar da duk wani kwayan cuta kuma hadin ba zai bar gaba ya saki ba.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)