MAGANIN BASIR DA TSAFTAR FARJI

🇪🇬 *DOCTOR MATA* 🇪🇬
            *matan albarka*
                    *group*

       💻 *whatsApp*
          *08080468731*

               📲 *call*
            *07034792569*

🇪🇬 *MAGANIN BASIR*
🇪🇬 *TSAFTACE FARJINKI*

     ✔ *CUTAR BASIR DA TUSA*

*ka samo katuwar albasa guda ¹ ka yanka Gida 4 sannan ka dafata da ruwa Kofi 1*
idan ta dahu, ka tace ruwan, sannan ka zuba Zuma sosai a jikinta.
kana sha wanna zai maka maganin.
🎺 basir mai kaikayi.
🎺 mai tsiro.
🎺 basir mai jini.
ciwon cancer.
ciwon mafitsara, ciwon koda, tsakuwar koda.      

*wannan ba karami illah yake wa al'umma ba kaga mutum bashi da damar yayi alwala Yanzu zata karye.*

🇪🇬 ganyen habbatus-sauda.
🇪🇬 dabino.
Ana bukatar kusami dabino mai kyau Ku gyara shi bayan kun gyara sai Ku hada da ganyen habbatus-sauda Ku daka ko Ku jajjaga kuna sha za asamu waraka Daga Wannan cuta.

    💻 *whatsApp*
     *08080468731*
 
     ⚽kina gyaran toilet musamman idan tsugunno kikeyi Kiyi toilet kinsan wannan tiririn cikin toilet din yana dawowa ya shiga farjinki Shiyasa wasu suke toilet a cikin pow ko a Leda saboda tsoron wannan matsalar sannan idan kinje yin fitsari ki rinka zuba ruwa a wajen kafin Kiyi.
    bayan kinyi tsarki ki goge ruwan kafin kisa wando ( pant ) wannan laima itama tana saka gaban mace wari ko kaikayi ki Dena Bari wando yana dattin a jikinki kina canjawa Sau 2 kullum sannan kada kina Bari iska tana shiga farjinki kisan irin kwanciya da Zaki rinkayi!.
      *sai kuma wanke farji lokacin wanka ki Sani idan kina so lafiyar gabanki kada kina wanke farjinki da kowanne sabulu wanka*

✔ *GA YADDA ZAKI HADA SABULU KO KI SIYA*
  🚩 bagaruwa ( Zaki samu a wajen masu magani gargajiya ).

🚩 zaitun soap ( Zaki samu a Islamic-medical-centre )

🚩farin miski ( miski samu Islamic center )
🚩 hulba na ruwa ( Islamic center )

Amma zaplan zaitun ake hadawa dashi ki Duba idan Zaki saya Amma idan kin rasa zaflan Zaki iya sanyan zaitun soap.
  in kin sayo sai ki dauki bagaruwa ki daka' tayi laushi ki zuba a roba. Sai ki yayyanka soap zaitun din kanana a kan garin bagaruwa ki nemo miski ki hada tare ki kwabashi da ruwan hulba ki kwaba sosai yayi kauri ya damku. Sai ki zuba a roba mai kyau ki rufe.

   In kin ga dama in kwaba wa zai baki wahala ki daka a turmi in kin gama wanka sai ki wanke gabanki dashi.
   Idan kika kiyaye wadannan babu wani abinda zai Hana farjinki dandano ko ni'ima kuma babu ruwan ki da wani matsi idan zakiyi aure haka Zaki shiga gidanki kuma zakiga yadda Zaki gigita mijinki ba tareda kin saka komai a farjinki ba.

✔ *GYARAN FARJI BAYAN KIN HAIHU*
   INA MATAN da sukai haihuwa da yawa ko kuma Mata masu matsala budewa, dole duk macen data haihu ta gyara kanta don ita mace yar gyara ce, mu hankalta mata a farka.
⚖ aloevera.
⚖ Karo.
⚖ zaitun.
⚖ kanunfari.
   Ki samu aloevera ki samu Karo ki jefa kanunfari, ki tafasa ki dinga Kama ruwa dashi.
   Sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan ya fito ki dinga wanke farjinki ki wanke wa da ruwan dumi, sai kuma ki dinga shafa zaitun in Zaki wurin maigida.

    💻 *whatsApp*
     *08080468731*

✔ *MACE MAI CIKI KADA TA SHA MAN JIRJIR*
🎺 yana matse wuyan mahaifa.
🎺yana haddasa mace mai ciki Bari ciki.

✔ *NAMIJI MARA KARFIN JIMA'I*
🉐 *MAN JIRJIR*
yana Kara karfin jima'i ga maza kamar mutumin da yake da karancin Sha'awa ko kuma raahin karfin jima'i idan yana shan man jirjir citta a cikin ruwan Lipton ba madara.

✔ *AS'MA MACE KO NAMIJI*
wanda yake fama da matsalar as'ma ko tari, idan yana shan man citta a kullum Sau biyu zai sami sauki.

✔ *KARANCIN JINI BLOOD*
wanda yake da karancin jini a jikinsa, idan yana shan man jirjir ko kuma garinsa zai samu karuwar jini.

✔ *MACE MAI MATSALA JININ HAILA*
matar da jinin al'adar ta ya rikice, idan tana amfani da man jirjir zata samu waraka.

✔ *MACE KO NAMIJI*
mutumin da yake fama da sickle idan yana sha kuma yana shafa man jirjir za'a dace.

✔ *RUWAN NONO*
matar da take shayarwa idan tana shan man jirjir zata samu katuwar ruwan nonon.

🇪🇬 *DOCTOR MATA*🇪🇬
     💻 *08080468731*

🔫 *MUNA SAIDA KAYAN MATA KAMAR HAKA*

✔ *Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace b allah sarki*

✔ *Girman hips duwawu ku gwada magungunanmu domin kuga yanda duwawunku zasu koma*

✔ *Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare*       

       🇪🇬 *DOCTOR MATA* 🇪🇬
       💻 *08080468731*

✔ *MALLAKA*
Akwai mallakar miji ko mallakar saurayi sannan akwai na farin jini

✔ *akwai maganin da zaisaki kiba sosai kiyi jiki sannan*

✔ *akwai na sliming wanda zaki rage tunbi da jiki*

✔ *Akwai maganin gashi da na gyaran jiki*

✔ *akwai sabulayya d turarukka humra da sauransu*

✔ *akwai hadin gyaran HQ*

✔ *Akwai ingantaccen matsi wanda zaisa gabanki ya matse sosai kamar baki taba sanin namiji ba a rayuwarki*

✔ *akwai magungunan karfin maza d rashin saurin release akwai na karfin azzakari*

✔ *Akwai matan da basa sha'awar saduwa sannan sunajin zafi lokacin jima'i*
*Kuzo mu taimaka maku insha allahu zakuga amfanin magungunan mu*

✔ *Muna gyaran amarya complete settings ango ya dingi ihu a daren farko yana fadin nabaki babata*

✔ *Muna yiwa matar d ta haihu hadi domin gyaran jikinta da kuma dawo d ni'imar ta kamar bata haihu ba*
                   *@*

  🚑 *DOCTOR MATA ISLAMIC     MEDICINE CENTER YOLA*🚑

      🇪🇬 *DOCTOR MATA*🇪🇬
            💻 *WhatsApp*
           *08080468731*

               📲 *call*
           *07034792569*
       🇪🇬 *DOCTOR MATA* 🇪🇬
              *matan albarka*
                    *group*

Post a Comment (0)