MAGANIN KUMBURIN GABAN MACE



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Da Yake Magance Kumburin Gaban Mace Wanda Ciwon Sanyi Yake Haifarwa_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin tafarnuwa 
* Garin hulba
* Man zaitun
*Bayani:* Zaki samu garin tafarnuwa da garin hulba ki tafasa idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki zuba man zaitun ki dunga zama a cikin ruwan, sha Allah zai sauka.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/KTJLxHffk139JH6sRQsWWW

1 Comments

  1. Aslm alkm toh idan ba'asamu Man zaitun wane za'asa

    ReplyDelete
Post a Comment