ONLY JUICE

🌲MATAN AREWA🌲
      SATURDAY
              TEAM

🎈🎀🎈🎀🎈🎀🎈🎀🎈🎀🎈🎀🎈🎀
ONLY👌🏻
      JUICE😋

KAYAN HAƊI:
Ginger 
Cucumber 🥒🥒
Celery *(shi zaki cire ganyen kiyi amfani da ichen)*
Sugar ( kadan).

YADDA ZAKIYI:
Da farko zaki wanke su sosai, sai ki yanka cucumber dinki ki zuba a   blender ki yanka ginger ki zuba sai ki kawo celery din shima bayan kin yanka ki zuba sannan kisa ruwa ki markada sai ki tace ki saka sugar madaidaici.

Amfanin sa yana kone kitsen ga masu neman rage kiba sannan shi celery yana magnin hawan jini,kuma ga dadi a baki😋

🎈🎀🎈🎀🎈🎀🎈🎀🎈🎀🎈🎀🎈🎀

😋😋😋😋😋😋😋😋😋
FULANI
     MAMIN
TEDDY

Post a Comment (0)