RIBAR 'YA MACE...

★★★RIBAR 'YA MACE★★★
♜↭a gidan aurenta↭♜
✆ whatsApp
☏ +2347066620951
↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭
♡⇜SIRIKAN ZAMA DA MIJI⇜♡
◆◆◆◆◆◆
◆◆◆◆
◆◆◆
◆◆

▩ KI kasance mai tattalin mijinki.
▩ ki kasance mai ladabi da biyayya.
▩ ki kasance mai tsaftace jikinki da kuma gidanki.
▩ ki kasance mai lura da abinda mijinki yafi so da wanda Baya
so.
♜ ki kasance kina nunawa iyayensa da kanensa da sauran
danginsa kauna
♜ ki kasance mai tattali abinda Ya kawo gida kama daga
abinci
♜ ki zama mai rashin nuna gajiya a lokaci da yake bukatarki
♜ ki zama mai faranta masa rai a ko wane lokaci

⇨ MAGANIN CUTUKAN MATA ⇦

✆ whatsapp
☏ +2347066620951
████████████████
daga cikin mafiya girman fa'idojin game da maganin nakuda

⇨ habbatussauda cokali 1
⇨ al-babunaj cokali 1

a dafa da ruwa kofi guda, idan sun tafasa a sauke a tace a
sanya zuma gwargwado yadda ake so sannan a sha da
duminsa idan mace tana shan wannan zata samu saukin
laulayin ciki kuma idan tazo haihuwa ma abin zaizo da sauki
insha Allah

◆ MAN HABBATUSSAUDA ◆
a rikka sanya cokali guda a cikin shayi ( tea) ko ruwan dumi
idan mace tana sha zata samu sauki daga yawancin
cututtukan da mata suke fama dashi kamar haka:
♜ kaikayin gaba.
♜ fitar farin ruwa.
♜ rikicin jinin al'ada
♜ namiji dare.
♜ daukewar sha'awa

◆ KAIKAIYIN GABA ( FARJI ) INFECTION ◆
akwai ciwon sanyin dakan haifar da kaikayin gaba, kaikayine
wanda bayadda za'ai mutum Ya iya daurewa dole sai Ya sosa
muddin kuwa zai sosa to kuwa radadine zai biyo Baya

♟ kashin akuya.
☆ hulba
☆ man zogale
★ tutiyar Hindu.
★ ya'yan bagaruwa
a hadasu a tafasa a juye a baho, idan yadan huce sai a shiga
cikin ruwan Ya dinga ratsaki, har ruwan Ya huce, DA yarda
Allah za'a samu lafiya.

☆ TAFARNUWA MAGANIN SANYI ★
a samu a kirba a turmi a sanya ruwa daidai misali:
sannan a tafasa, idan Ya huce sai a shiga ciki har ya huce gaba
safe da yamma

♧ KARIN NI'IMAR MACE ★
♤ girfa.
♤ cita.
♤ kanunfari
♤ madara ruwa.
ki tafasa su a waje daya bayan kin kamala sai ki tace ki kawo
madara nan ki zuba a cikin kafin ki kwanta zaki sha.

*___________________________*

*_🌙 RAMADAN MUBARAQ🌙_*

*_​​DAGA ZAUREN 👇🏻​​_*

*​🌳Sirrin°Mallakar°miji🌴​*
*​✆ Wɧat ﻯApp​*
*​❀✎•••+2347066620951​*

*─▽••──▽••──▽••──▽••──▽••─​*
*─▽••──▽••──▽••──▽••──▽••─​*

☆ミ+2347066620951

​In kina so kiyi register a group din *Sirrn•Mallakar•Miji​* sai ki ne me Mu ta wannan 👇🏾number A whatsApp​         
    ☎ ​+2347066620951​ ↙
```*📚​​Sirrin°mallakar°miji📚*```

*─▽••──▽••──▽••──▽••──▽••─*
✆ Wɧat ﻯApp
☆ミ +2347066620951
*Banda ​ ~kira~ 📵​ Dan Allah👏🏻​*
*─▽••──▽••──▽••──▽••──▽••─*
*👯‍♀ Group din 👯‍♀👯‍♀👯‍♀👯‍♀👯‍♀*
*👯‍♀ Mata Zallah • 👯‍♀👯‍♀*
*👯‍♀ Banda ~Maza~  😜*

Post a Comment (0)