NI'IMAR KI SIRRIN KI

┈━═☆ ・ *NI"IMARKI SIRRINKI* ・ ☆═━┈

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

▩・ *AMFANIN KANKANA*🍉 ・▩

➟ *uwargida kisamu kankana ki gyarta ki cire kwallayenta ki
samu dabino ki saka sannan ki markada kisamu zuma cokali
uku ki zuba sai madara da ruwa ki zuba kisaka a furej yayi
sanyi kisha saiki dauko bawon kankanar ki busar dashi bayan
kinyi wanka saiki turara farjinki dashi*
:
➟ Zaki samu ridi ki surfa ki dakashi sai kuma aya itama kidaka
amma saikin
soya ayar sannan kihada da garin cukwi kirinka saka cokali
kamar3 acikin madara peak kinasha wannan ya inganta yana
karawa mace ni ima sosai..
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
: ■ ・ KARFIN SHA"AWA ・■

➟ Zaki iya yin shayin kara karfin sha awa da ni ima yanda
zakiyi shine kisamu
sassaken baure ki dakashi saiki daka kanunfari ki hada da
lefton kinasha
zakiyi mamaki musamman idan ke matar aure ce…
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
: ☐・ *RAGE TUMBI* ・☐

➟ Mata da maza masu kato tumbi wanda yake hanasu dadin
saduwa sasu iya amfanida da KHAL TUFFA azuba aruwan
dumi arinkasha sau2 safe da yamma.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

*YANDA ZAKI ZAMA MAI NI IMA KAMAR KORAMA*

Kisamu sassaken baure ki dafashi sai bayan ya dafu sai ki juye
ruwan sai
kisamu bazar kwaila da zuma da kanunfari da citta ki zuba
aciki ki tafasa
kirinka sha safe da yamma hmm..zaki zama cakwala dadi..
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
:
♖ *KARIN MANIYYI* ♖

Wasu mazan suna fama da rashi maniyi amma ku gwada
wannan kasamu
albasa guda biyu a yan yankasu a soya sai bayan ta soyu sai ka
kawo kwai
ka zuba amma kada ka bari ya soyu ka sauke kaci idan kana
haka in sha
allahu za kayi mamaki..
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
:
♜・ *SAKA ME GIDA KUKAN DADI* ・♜

Ki samu totuwar raken da kika mai tsafta saiki barshi ya bushe
kisamu
gabaruwa guda3 da almuski da kanufari ki hadasu waje daya
kirinka tsuguno
kuma kirinka goga zaitun awajen zakiga yanda mai gida zaiyi..
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
:
✿・・ *SIRRIN RIDI* ・・✿

Kisamu ridi mai kyau ki wankeshi ki nikashi ya koma gari ki
barshi ya bure
kirinka sha da nonon zai miki amfani wajen jima I da maganin
dattin ma
haifa…
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
:
♖・ *KARIN GIRMAN NONO* ・♜

wasu matan wanda daga sunyi haifuwa daya zakaga nononsu
ya zuba wannan
yana saka me gida yayi miki kishiya h/sauda hulba alkama
gyada ridi danyar
shinkafa da busassen karas duk ki dakasu waje daya kina sha
da madara peak
Awa2 kafin barci da kuma Awa2 bayan barci…
:
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
❖・ *KAMMALA JININ HAILA KIDAWO DAI DAI* ・❖

Kisamu zuma da garin tagargaje da almuski bayan kin gama
wanakan tsarki
saiki debo garin tagargajen ki dama acikin ruwa ki wanke
gabanki dashi saiki
dangwalo zuma ki rinka sakawa acikin farjinki sai ki bari idan
dare yayi saiki
dauko farin almuski ki kara shafawa acikin farjinki sannan ki
jira dare yayi
zakiga yanda mai gida zaiyi…
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
:
▩・ *BAKYA IYA GAMSARDA MIJINKI* ・▩

Kisamu furen tunfafiya da yayan zogale da gero ki dakasu lukui
sannan kirinka
sha da fresh madara daga ranar zaki fara gamsarda mijinki.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
:
■・ *MATSI DA SANTSI* ・■

Idan kinaso mijinki yarinka jinki lutsulutsu kisamu lalle mai
kyau ki kwabashi ki hada da zuma ki saka farjinki sai ki samu
man zaitun da beby oil ki dauko
auduga ki rinka dangwalowa kina sakawa a farjinki wannan
shine asalin matsi
mai saka mai gida kyauta bayan haka sai kisamu kankana ki
markadata ki
hada da madara peak wannan shine zaki zama mai dadin jima
i.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
:
♖ *RAGE GIRMAN NONO* ♖

lemun zaqi Buhuru sudaniya.Ki hada ki
dakasu ki dinga shafawa a nonon ze
ragu amma ki rage shan madara
Ki dinga soya hanta da kitsen akuya
kina ci zasu ragu kuma bazasuyi.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

▩ *SAURIN KAWOWA MANIYI* ▩

Maza da dama suna bukatar jimawa awajen jima I amma
hakan baya samuwa
saboda daga sunfara jima I zasuyi riles amma ka gwada
wannan kasamu garin
h/sauda cokali daya
Sai kasamu kwai guda uku sannan ka hadasu ka soya kada ka
bari ya soyu
sosai insha allah za adace..
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
:
۞ *ZAFI LOKACIN JIMA I* ۞

Rashin ni"ima afarjin mace shiyake kawo mata jin zafi lokacin
jima I shi kansa
mijin zafi yakeji to ki gwada wannan kigani ki samu gero ki
surfa ki hada da
bazar kwaila da kanunfari da man shanu ki saka ruwa ki dora 
akan wuta ya
dafu sosai saiki tace ruwan kisha.,hm lallai ranar tun kafin dare
zaki fara nason
ruwa..
:
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
❀・ *KI KARAWA KANKI DADI* ・❀

Kisamu dan bashana da gyadar mata da yayan kankana da
fara biya rana da
yayan zogale da bazar kwaila ki hadasu waje daya ki dakasu
kirinka sha da
madarar shanu zakiga yanda me gida zaiyi…
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

☐・ *SAURIN KWANCIYAR NONO* ・☐

Kina budurwa kinaso kada nononki ya zuba kafin aurenki ki
daina saka
damanmu kaya kuma babu brz ko kirinka tsalle da sauransu
kuma ki daina
kwanciya rub da ciki ko kirinka daga zani sama kina damesu
kuma rashin shan
kayan marmari da rashin saka brz suma suna kawo saurin
zubewar nono.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
:
♖ *YANDA ZAKI KARAWA KANKI DUWAWU* ♖

Tabbas maza suna bukatar mace ne kugu saboda yana basu
sha awa
musamman awajen jima I to amma ga yanda zakiyi kirinka
shan kankana da
latas (salak) kabeji zannan kirinka zama kusa da mijinki sanna
idan kuna jima
I yarinka shafawa ki.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

Post a Comment (0)