SHIN AN TABBATAR DA DANGANTAKAR DAKE TSAKANIN JARUMA ALIA BHATT DA RANBIR KAPOOR?

Shin Antabbatar da Dangantakar Dake Tsakanin Alia Da Ranbir?
.
.
.
ZAuren India Zaria
August 26, 2018
MasOyan da Suka Jima Suna sOyayya ta Abin Mamaki Kamar Xa'ayi wacce ta Wakana tsakanin Ranbir Kapoor da Katrina Kaif Amma Sai Daga Qarshe Labari Ya Sha Bam-Bam, Inda Suka 6ata Daga Bisani, Da Akwai Jita-jita Mai Qarfin Gaske Da Take Wakana A Xagayen Bollywood Cewar Jaruma Alia Bhat da Ranbir Suna Da Babbar AlaQa Mae Qarfin Gaske Mafi Kusa. QArAwA Fetur A Gagarumar GObarar Wannan Labarai, KOh Koda Kuwa Duba Da Yadda Suke KOmai tare tsakanin MasOyan da Ake Jita-Jitar Suna SOyayya. AtaQaice Su Duka Biyun Sunyi Tattaki tare A-LOkacin ShagaLin Liyafar Bikin Da Yawakana tsakani Sonam Kapoor da Anand Ahuja Inda Hakan Ya Qara Daga QwayOyin Idanuwan Jama'a Da Dama.. Duk Da Ana La'akari da Hakan Amatsayin un-Official annOuncement tsakanin Wannan Al'amari Na Dangantaka tasu.
.
Yanxu Akwai RahOtO da YaxO Cewa Ranbir da Alia Sun Ciga da Barin hit headlines, Alia ta tabbatar da Dangantakarsu. Albeit, Bata Bayyana Sunan Mutumin Da Suke SOyayya A Rayuwarta. Inda Yanxu tayi Kyakykyawan Bayani Cewa "not single" Kuma ta fada KOgin sOyayyar Wani. Awata Sabuwar Ganawa da Akayi da Ita Antambayeta Akan Dangankatar Soyayyarta, Sai Tace, "No, sorry, not single,". Duk Da Cewa Bata Bayyana Sunan MasOyin Nataba, Amma Batun Gaskiya Masana'antar Shirya Fina-finai Dama Sauran Al'ummar Da Suka San MOtsinsu Sun San Xahirin Wanda take Soyayya da Shi.
.
Wannan Yake Bada Dama Ga Manema Jita-Jitarsu dOn Fitar da Labarai Akan AlaQar Soyayyar da ke tsakanin Alia da Ranbir. Maganar Gaskiya Anan Wadannan RahOtOni suna tashin Hankalin AbOkiyar SOyayyar Jarumi Ranbir WatO Katrina Kaif.

Post a Comment (0)