TARIHIN YASH RAJ CHOPRA

TASKAR INDIA . .... ..... TARIHIN {YASH-RAJ-CHOPRA} ••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••• 23/April/2018 Daga: BOLLYWOOD ENTERTAIMENT • •• Daparko Sunansa Nagaskia *{Yash Raj Chopra}*....Kamar Yanda Muka Sani "Yash Chopra"...Yayi Fice Ne A Wajen Bada Umarni Da Shiryawa...Haka Zalika Shi Fasihi Ne Me Kaipin Basira Wajen Iyya Kirkirar Film...Wanda Ke Dauke Dawasu Darusa Masu Ampani Da Muhimmanci Ga Al'umma Baki Daya...Bincike Yanuna Cewa Kalar Idonsa "Baki" Ne..Kalar Gashinsa Kuma *"Baki Ne Wanda Ke Dauke Da Furfura Jepi-Jepi"..."Yash" Anhaipeshine Aranar Ashirin-Da-Bakwai Gawatan (September) Acikin Shekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Talatin Da Biyu (I932)...Garin Da:aka Haipeshi Shi Shine *"Lahore, Punjab, British India"*....Munsamu Gamsassun Rahotanni Daga Wata Kapa Ta Wallapa Labarai Wacce Take Agarin "Mumbai"...Cewa. "Yash-Chopra" Ya Mutune Aranar Ashirin Da Daya 21 Gawatan (October) Acikin Shekarar Dubu Biyu Da Goma Sha Biyu (2012)......Acikin Garin "Mumbai,Maharastra" Dake Qasar India...Lokacin Da Yamutu Yana Da Kimanin Shekara *(80yr$)* Adunia....Filin Namu Ya Kutsa Lungu Da Sako Dan Bincikar Cutar Datai Sanadiyyar Mutuwarsa......Munsamu Nasara Wajen Gano Hakan Cutar Datai Sanadiyyarsa Barinsa Dunia Anai Mata LaQabi Da *(Dengue)*..... Kapin "Yash" Ya Mutu Yana Zaune ne Agarin *"Mumbai, Maharashtra"*..Wanda Acikin Garin Allah Ya Idda Mutuwarsa.....Mujiyar Tamu Tayi Kokari Wajen Samun Ainihin Sunan Makarantar Da Yaparayi..Amma Burin Mu Becikaba Gameda Hakan..Sai Dai Sunan Kwalejin Dayayi Ita Mukasamu Cikakken Labari Akai...Kwalejin Anai Mata LaQavi Da *"Doaba College, Jalandhar"*.....Baya Dahaka "Yash Chopra" Yapara Bada Umarni Ne Tun Ashekarar 1959 Acikin Wani Film Me Suna *"'Dhool ka Phool'"*....Masana Sanin Tarihin Dan'adam Sun Tabbatarwa Da Dunia Cewa...Sunan Mahaipinsa Shine *★Vilayati Raj Chopra*...Mahaipiyarsa Kuma Bincike Yakasa Gano Asalin Sunanta Domin Ba'awallapa Sunanta Ba Ajerin Jadawan Taswirar Tarihinsa Baki Daya.Ba...Amma Yana Da Wani Dan Uwa Da Kuma Yar Uwa....Dan Uwan Nasa Yakasance Me Bada Umarni Ne Sannan Danjarida Ne Apagen Da Yashapi Harkarlal Fina-Finan IndiaSunansa *"Baldev Rai Chopra"* ...Ita Kuma Yar Uwar Tasa Sunanta *"Hiroo Joh@r"*..Addinin *_Hinduism_* Shine Addinin Da Yai Imani Dashi...Daga Cikin Abubuwanda Sukapi Burge "Yash" Akwai "Karatu Da Rubuce-Rubuce".....Haka Xalika Yabayyan@wa Mane Labarai Cewa Daga Cikin Jaruman Dasukapi Burgeshi Sune Wadannan Jaruman Wadanda Sukai Shura Adunia Wajen Sanin MaQamar Aiki Da Nisha Dantar Da 'Al-umma" Wato Jarumi *{Shah Rukh Khan & Amitabh Bachchan}*.....Anban Garen Jarumai Mata Kuwa Sune Mashahuran Matan Nan Wadanda Masana'antar Bollywood Take Alpahari Dasu Bisa Nuna Qwarewar Su Da Kwazonsu Dan Ganin Cewa Ansamu Ci Gaba A "Bollywood" Wadannan JarumI Sune *"Rekha , Rakhee.Waheeda Rehman Jaya Bachchan"*....Haka Xalika Yakara Dacewa Fina-Finan Dasukapi Burgeshi Wadanda Babu Irin Makamantansu Agurinsa Sune Manyan Fina-Finan Nan Wadanda Sukai Pice A Idanun Al'umma Daga Ciki Akwai *{Silsila , Darr, Dil to Pagal Hai, Veer-Zaara}*....."Yash" Yayi Aure Ne Ashekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Saba'in Cip {1970}..Sunan Matar Da Ya Aura Shine *"Pamela Chopra"*....Sannan Allah Ya Azurtasu Da Ya"ya Guda Biyu Wanda Daga Cikin Su Akwai Wanda Yagaji Mahaipinsa Wajen Tapiyarda Ragamar Harkallar Fina-Finan Bollywood..Wannan Dai Bakowa Bane Illa *{Aditya -Chopra)* Wanda Ya Auri Jaruma "Rani-Mukheeji"...Sannan Sunan Daya Dan Nasa *"Uday-Chopra"* ............................................................. _★TAKAITACCEN QARIN BAYANI AKANSA_ ° *"Yash-Chopra"* Kamar Yanda Na Ambata Abaya Yapara Fitowa Ne Amatsayin Matemakin Me Bada Umarni Ne Tun Acikin Film Din Yayansa Me Suna "Dhool Ka Phool’1959....Sannan Kampaninsa Wanda Ake Masa LaQabi Da "Yash Raj Films (YRF)"..Yana Daya Daga Cikin Manyan Kampanonin Shirya Fina-Finan Dasukai Suna Da Fice Abangarin Nuna Kwarewa Da Jajircewa Wajen Gudanar Da Aikin Su Na Film A "India"...Daga Cikin Fina-Finan Dayabada Umarni Takaida Sun Samu Yabawa Da Kyaututtuka Daga Wajen Al"umma..Sune Fina-Finan Da Jarumi *Sharukhan* Yapito Aciki Wanda Takai Daga Cikin Fina-Finan Akwai Film Din Daya Daga Darajar Sharukhan..A Idon Dunia Baki Daya Ga Kadan Daga Cikin Su.. • Dulwale Dulhania Le Jayenge (DDLG) • Jab Tak Hai Jaan’ 2012. • Dil To Pagal Hai • Veer-Zara • Darr Dadai Sauransuuuuu....... •••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••• Kashhhh!!! Laipin Dadi Qarewa Anan Shirin Namu Zai Dasa Aya Sai Allah Yakaimu Zuwa Wani Makon Dauke Da Wani Sabon Shirin Na *(JARUMAN★BAYAN★FAGE)*...Domin Jin Me Muke Dauke Dashi Bisssalam Abokai Kuhuta Lapiiyaaaa..... . ©-2018-By *{Najibkhan NB Srk}*

Post a Comment (0)