😂😂😂😂😂😂😂Ayaune rundunar TUMAKI ta duniya sukayi zanga-zangar nuna fushi a sakamakon kisan gillar da akayiwa mazajensu RAGUNA.....Suna masu nuna damuwarsu ta yanda aka maidasu zawarawan karfi da yaji....saidai da aka zanta da wata tunkiya ta shaidawa manema labarai cewa..itafa wannan zanga-zangar nuna farinciki take..saboda da akazo daukar mijinta an tarad da bashida lfy don haka akayi gaba da kishiyarta😜😜😜kishi hardasu tunkiya LOL. barkanku da sallah