💦🌙💦
MAGABATA A RAMADHAN.
Imam Shafi'i Allah ya masa Rahama ya kasance yana sauke Alqur'ani a wata sau talatin a Ramadhan sau Sittin, banda abinda yake karanta cikin sallah.
صفة الصفوة : ٢/٢٥٥
Sau nawa muke saukewa?
#Zaurenfisabilillah
https://t.me/Fisabilillaaah