SIRRIN RIKE MIJI
ina maccen dake fama da ciwon basir a kula da wannan insha allah sai an rabu da ita
Idan basir yayi tsiro Ana samu danya, zait lauz, a kwaba shi da danyan kwal egg a dinga turawa a cikin dubura, yana kashe basir mai tsiro ,kuma yana konar da basir da yake toshe bakin dubura.
*CIWON BASIR*
a samu ganyen riyhan busasshe sai a daka shi yayi laushi sannan a samu man zaitun ko habbatussauda sai a kwaba
a rinka cusawa ta dubura.
Za a yi haka sau biyar a yini daya.
A samu shibtu a rinka hadawa da Zuma ana sha a kuma rage kadan a rinka cusawa a dubura.
a dinga shan habbatussauda safe da yamma Ko zuma man zaitun Suna magani basir.
3
A samu za'afaran a daka shi a hada shi da kwaduwar kwai egg danye a rinka sha safe da yamma
Insha allah sai an dace
*Dr bodmas*
+2348039347743