*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'iman Mace
Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Garin ridi
* Garin hulba
* Garin kanunfari
* Garin aya
* Madarar ruwa
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki zuba a cikin madara ki dunga sha.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454