Dakin mijina.......???
Dakin Mijinki
*shine Filin Jihadinki,
*shine Masallacinki,
*shine Makarantarki wacce acikin zaki karantar da Manyan gobe.
*Shine mutuncinki
*Shine jin dadinki
*Shine rufin asirinki
* shine walwalarki
*shi ne komai naki
*shine filin da zaki nemi aljannarki
Mijina.........????
Mijinki shine
*Ticket dinki na Aljannah idan kin kyautata masa. Kuma shine
*Ticket dinki na Wuta idan kin Sa'ba masa.
* shine abokinki
* shine abokin shawarki
*shine maganin matsalrki
*abokin wasanki
*abokin tattaunawarki
*shine komai naki
Don haka ki rike abinki da kyau, kar ki bari Shaitanun fili ko na 'boye su rabaki da hanyar samun yardar Allah. Domin yardar Mijinki ita ce yardar Allah awajenki.
Idan wani abu ya dameki, yi sauri kiyi alwala kiyi nafila, kiyi ma Annabinki Salati, ki karanta Littafin Ubangijinki.. Sannan kiyi addu'a ki roki Allah ya magance miki
Karki hau DOKIN SHAITAN (FUSHI, KO GIRMAN KAI) duk lokacin da kuka bata da Maigidanki, ki bashi hakuri (KODA KECE DA GASKIYA).
Ki guji zuwa wajen bokaye da 'yan duba, babu abunda zasu baki wanda Allah bai dashi.
Indai kinyi imanin cewa Komai awajen Allah yake, to mai zai kaiki wajen BOKAYE MAKIYAN ALLAH DA MANZONSA??..
Ya Allah ka shiryemu baki daya.
KI ISAR DASHI ZUWAGA KOWACE ME AURE SABIDA TAYIWA MIJINTA ADDU A KIJIRA LADANKI KUMA GA ALLAH.
Ya ubangiji mai mulki da mallaka Ka mallakamin wanda kamallaka masa lamarina,
Ya Allah Ka shiryaminshi Ka maidashi farincikin idaniyata, kar kuma yaga wata idan ba niba,
Ya Allah Ka gyara tsakaninmu kar Kasa fushin Ka a tsakaninmu Ka saka fushinka akan maqiyin Ka dakuma maqiyinmu.
Allah Ka boye masa aybina kuma Ka boyemin aybinshi,
Kuma Ka bayana masa kyawawan abubuwana nima Ka bayyana mashi,
Kuma Ka bani yarda da abinda karubutamin Ka kuma sakamin albarka aciki,
Allah Ka azirtani da soyayarshi da yardanshi da kuma gaskiyan zancenshi,
In kuma yayi fishi Ka jefe bakinshi da kalman La ilaha ilallah, Ka kuma kautarda fishinshi da lahaula wala quwata illa billah,
Ya Allah Ka azurtani da tausayin miji da ya'ya' dakuma kudin halal mara adadi, da kuma karatun alqur'aani har abada,
Ya Allah Ka daidaita tsakanin kowace mace da mijinta, kuma Ka sa qauna babba atsakaninsu Ka kuma kore hassada atsakaninsu........
(KUYI SHARING DAN MALA IKU ZASUCE MIKI KEMA ALLAH YAMIKI IRINSHI).
KU ISAR DASHI GA MA AURATA.