*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Wasu Daga Cikin Amfanin Saiwar Kanunfari
Ga wasu kamar haka:
* Tana maganin sanyi.
* Tana kawar da cututtukan al'aura.
* Tana kawar da dattin gaba.
* Tana maganin sanyi gabbai.
* Tana maganin mura.
* Tana taimakawa wajen kara sha'awan mutum.
* Ana amfani da ita wajen hadin ni'iman mace.
* Tana kara kuzari a jikin mutum.
* Tana maganin toshewar hanci
Da Sai sauransu.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454
