BASUR DA SANYI SUNA DA ILLA A GURIN MACE

☖ BASUR DA SANYI SUNA DA ILLA A GURIN MACE


  ☖
BAYANI AKAN CIWON BASIR(dan kanoma)
Kamar dai Yadda kuka sani Wannan Ciwon Yana Addabar Maza da Mata, In shaa Allahu zamuyi bayanin wannan Ciwon.
◆☛ MAGANIN BASIR ☚◆
Idan basir yayi tsiro Ana samu danya, zait lauz, a kwaba shi da danyan kwal egg a dinga
turawa a cikin dubura, yana kashe basir mai tsiro ,kuma yana konar da basir da yake toshe bakin dubura.
◆☛ CIWON BASIR ☚◆
a samu ganyen riyhan busasshe sai a daka shi yayi laushi sannan a samu man zaitun ko
habbatussauda sai a kwaba a rinka cusawa ta dubura.
Za a yi haka sau biyar a yini daya.
☆▽ 2 ▽☆
A samu shibtu a rinka hadawa da Zuma ana sha a kuma rage kadan a rinka cusawa a dubura.
a dinga shan habbatussauda safe da yamma
Ko zuma
man zaitun
Suna magani basir
3.
A samu za'afaran a daka shi a hada shi da kwaduwar kwai egg danye a rinka sha safe da yamma.
4
A samu wadannan mahadan
⇛ fulful
⇛ citta
⇛tafarnuwa
⇛gishiri
Sai a daka su waje daya a rinka dibar cokali daya ana hadawa da Zuma Ana sha sau daya safe da yamma.
da yawa mutane suna kasa banbancewa meye basir,da yawa mutum daga yaji cikinsa yana kugi ko yana ciwo sai yace basir yana damunsa, amma da yawa wasu cututtu suna kama da basir kuma yana cutarwa da yawa, yakan sa sha'awar mutum ta bangaren jima'I ta dauke, ya kansa ciwon ulcer domin yana hana cin abinci, yana kuma kawo wata cuta wadda ake ce wa (sha'awatul-kaziba), shine
mutum daya fara cin abinci sai yaji ya koshi.
▩・ *MAIDA TSOHUWA YARINYA* ・▩
duk matar da take son gabanta ya matse kofar ta zama karama kamar na budurwa, sai a samu ya'yan bagaruwa da ganyenta a tafasasu a rinka zama cikin ruwan ta yanda zafin ba zai cutarba, anaso kullun ayi hakan sau daya insha Allah zai matse ya zama karami,kuma koda akwai wasu kuraje masu
fitowa sunayin kai-kai duk zasu mutu da ikon
Allah :
wani hadin kuma: shi wannan hadi za a tanadi kayayyaki kamar
haka:
- kankana mai zaki
abarba mai kyau
gwanda mai kyau
apple(mai ja sosai)
madarar ruwa(luna ko peak)
zuma
wadannan kaya zaki hadasu guri daya sai ki
markadasu, kitacesu,sai ki saka suga ko
mazankwaila ki rinka sha wannan hadin yana da kyau sosai musammam ga amare ko masu niyyar yin aure wani hadin kuma: zaki samu ya'yan hulba sai ki sami karanfani
da kuma ya'uan habbatulbaraka da kuma zuma dukkansu cokali bibbiyu 2 zuma kuma cokali hudu 4 sai ki dafasu su dahu sai ki sauke inya huce sai ki rinka sha kina kuma kama ruwa dashi yanada kyau sosai.
*Islamic medical center*
*・ Sirrin・���ιrε・ℳiji*
📳 +2348037538596
sirrinrikemiji@gmail.com
Latsa wannan domin samun Read more:
http://sirinrikemiji.blogspot.com/?m=1
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
Post a Comment (0)