MACARONI

🌭🍷KITCHEN MATTERS🍷🌭

MACARONI

INGREDIENTS
1.macaroni
2.hanta
3.tattasai
4.attarugu
5.albasa
6.garlic n ginger powder
7.curry
8.kayan dandano
METHOD
Ki yanka hanta kanana kisa albasa thyme da maggi idan yakusa nuna ki dauki tukunya maifadi kisa mai idan yayi zafi kisa albasa curry citta da tafarnuwa idan kanshi yafara tashi kisa macaroni kiyita juyawa harsai yayi ja dama hantanki nata tafasa saiki juye akan macaronin kisa jajjagen attarugu da tattasai da duk kayan dandano dakikeson sawa idan kinaso kisa mishi kayan lambu (peas carrot) idan yayi kisauke

🌭🍷kitchen matters🍷🌭

Slim✍🏽.....
08055718510

Post a Comment (0)