SPICY SAUCE

🌭🍷KITCHEN MATTERS🍷🌭

SPICY SAUCE

INGREDIENTS
1.tattasai
2.shambo
3.koren tattasai
4.albasa
5.dafaffen kawai
6.attarugu
7.nama
8.kayan dandano
9.curry da thyme
10.garin citta, tafarnuwa da black pepper
METHOD
kihada shambo koren tattasai albasa tattasai da attarugu kiyi blending
Kiyanka albasa kadan kisoya mai kidauko namanki kisa daruwa kadan kisa mishi thyme da maggi kibarshi idan ruwan yashanye kiyita juyashi kamarna minti biyar saikisa markadenki kisa kayan dandano curry citta tafarnuwa da black pepper kiyita juyawa harsai yazama babu ruwa dama kinbare kwai kaman guda shida saiki saka kidan juya kamanna minti daya saiki sauke

Zaa iyaci da white rice macaroni spaghetti boiled yam ko boiled irish  potato

🌭🍷kitchen matters🍷🌭

Slim✍🏽.....
08055718510

Post a Comment (0)