🚶YAWON DARE.🚶 Wasu Samari NE sun dawo daga gidan kallon kwallo, sun yi dare. To, dama a alokacin an saka doka, BA shiga BA fita (curfew), suna cikin tafiya sai suka hadu da sojoji. Sai sojojin suka Ce Kowa za a yi Masa bulala daidai lambar da ke bayan rigarsa. Na farko ya SA rigar Chelsea 12 mikel Obi, aka yi Masa bulala 12. Na biyu ya SA rigar 50 Cent, shi ma aka yi Masa bulala 50. Tun kafin a zo kan Na uku ya fara kuka da ihu, ana dubawa sai aka ga an rubuta a rigarsa: BABA BUHARI, 2019.😂😂😂😂😂😜😜😜😜😜kada kayi dariya kai kadai, katura ma sauran.
Tags:
Ban Dariya (Jokes)