HANYOYIN DA ZAKI BI WAJEN RAGE ƘIBA

🇪🇬 *Doctor mata* 🇪🇬
    *matan albarka*
            *group*
   *08080468731*

🚑 *ժօςԵօɾ ʍɑԵɑ ԵɾɑժíԵíօղɑӀ ʍҽժíղíςҽ ςҽղԵҽɾ* 🚑
        *ɦɛaɖզʊaʀtɛʀ ʏօʟa*
               *07034792569*
       
          *ɨռstaɢʀaʍ*
   *Doctor mata egypt*

*ʄaċɛɮօօҡ քaɢɛ*
   Gargajiya Medicine

🇪🇬 *HANYOYI  DA ZA KI BI WAJEN RAGE KIBA*

Sau da yawa mata kan yi kukan kiba ta yi musu yawa, har suna shiga wani hali a sakamakon hakan.
Idan wannan ce matsalarki, sai na ce ki kwantar da hankalinki, domin a wannan makon na taho miki da hanyoyin da za ki bi wajen rage kiba.

🇪🇬Ga bayanin hanyoyin da za ki bi kamar haka

🇪🇬 Ki rika cin ganyayyaki da suka hada da alayyahu da salak da zogale da sauransu, domin suna dauke da sinadaran da ba sa sanya kiba, suna matukar taimakawa wajen gyara jiki.

🇪🇬 Ya kamata ki rika cin ‘ya’yan itatuwa da suka hada da lemo da ayaba da abarba da mangwaro da kankana da kwakwa da sauransu, irin wadannan ‘ya’yan itatuwa suna tsotse sinadaran da suke sanya kiba, sannan su rage kibar jiki.

🇪🇬 Ana so ki guji cin duk wani abincin da yake da gishiri mai yawa, kasancewar masana kiwon lafiya sun yi bincike, sun kuma gano samuwar gishiri da yawa a jiki yana jawo kiba.

🇪🇬 Yana da kyau ki guji yawan shan madara, ko yawan amfani da ‘butter’, wadannan nau’ikan kayan abincin suna dauke da sinadaran da suke sanya kiba. Haka ya kamata ki guji cin nama mai kitse da yawa, domin hakan zai sanya ki yi kiba.

🇪🇬 Ki rika amfani da citta da kanamfari da masaro, wani lokaci kuma da barkwano, domin suna dauke da sinadaran da ke rage kiba.

🇪🇬 Ki rika shan madaci da duma mai daci, domin suna dauke da sinadaran da ke rage kiba.

🇪🇬 Shan zuma wata hanya da za ki bi idan kina son rage kibarki. Zuma na taimakawa wajen taso da sinadaran da suke sanya kiba, wadanda ke kwance a cikin jiki, tana fito da su ne don su bi jiki a lokacin da kike aikin karfi, raguwarsu a jiki zai sanya ki rage kiba.
A lokacin da za ki sha zumar ya kamata ki gauraya zumar da ruwan zafi, sannan ana so idan har za ki sha zumar, to ki sha da sanyin safiya, idan kin tashi sallar asuba ko kuma lokacin da kika farka daga barci. Kuma idan kika gauraya zuma da ruwan zafi da kuma lemon tsami, sannan kika sha za su taimaka wajen rage miki kiba.

🇪🇬 Ki rika yawaita cin kabeji, kasancewar kabeji yana taimakawa wajen rage kiba. Kabeji yana taimakawa wajen rage yawan sinadaran da suke sanya kiba. Za ki iya cin kabejin danyensa ko kuma bayan an dafa.

🇪🇬 Motsa jiki yana taimakawa wajen rage kiba. Motsa jikin da kike yi yana taimakawa wajen kone sinadaran da suke sanya kiba. Haka na sanya jijiyoyi da jiki su sake. A lokacin da za ki fara motsa jiki ya kamata ki fara daga tafiya, daga nan sai ki fara gudu kadan-kadan, sannan za ki iya iyo a cikin ruwa idan kuna da wajen wanka na zamani.

🇪🇬 Shan lemon tsami ko ruwan jus din lemon tsami na rage kiba. Za ki iya gauraya jus din lemon tsami da ruwa mai dumi da kuma zuma, sannan ki rika sha duk safiya, hakan zai taimaka miki wajen rage kiba.

🇪🇬 Ki guji yawan cin abinci, domin hakan zai sanya ki yi kiba.

🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧą*🇪🇬
     💻 *08080468731*

🇪🇬 *MUNA SAIDA KAYAN MATA KAMAR HAKA*

🇪🇬 *Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace вa, ιnѕнa allaн хaĸυ ѕaмυ вιyan вυĸaтa*

🇪🇬 *Girman hips duwawu ku gwada magungunanmu domin kuga yanda duwawunku zasu koma*

🇪🇬 *Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya ĸare ιnѕнa allaн хaĸυ ѕaмυ вιyan вυĸaтa*       

      🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧa* 🇪🇬
       💻 *08080468731*

🇪🇬 *MALLAKA*
*Akwai mallakar miji akwai na farin jini*

🇪🇬 *akwai maganin da zaisaki kiba sosai kiyi jiki*

🇪🇬 *akwai na sliming wanda zaki rage tunbi da jiki*

🇪🇬 *Akwai maganin family planning na gargajiya*

🇪🇬 *akwai Maganin karin ne'ima kiji ruwa a jikin ki sosai*

🇪🇬 *akwai hadin gyaran HQ*

🇪🇬 *Akwai ingantaccen matsi wanda zaisa gabanki ya matse sosai kamar baki taba sanin namiji ba a rayuwarki*

🇪🇬 *akwai magungunan karfin maza da rashin saurin release akwai na karfin azzakari*

🇪🇬 *Akwai matan da basa sha'awar saduwa sannan sunajin zafi lokacin jima'i*

🇪🇬 *Kuzo mu taimaka maku insha allahu zakuga amfanin magungunan mu*

🇪🇬 *Muna gyaran amarya complete ѕeттιngѕ*

  🚑 *ɖơĆŧơř mąŧą тradιтιonal mɛɖıĆıŋɛ Ćɛŋŧɛř ყơٳą*🚑

      🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧą*🇪🇬
            💻 *ɯɧąŧŞąקק*
           *08080468731*

          📲 *Ćąٳٳ ŋųmცɛr*
               *07034792569*

Post a Comment (0)