INA YAWAN MAFARKIN MACIZAI DA ƘADANGARE


*INA YAWAN MAFARKIN MUCIZAI DA QADAN GARE???!*
:
Daga zauren
Kulafa'ur rashidun
:
Assalamu alaikum,malam Dan ALLAH inada tambaya ance mafarkin mucijiji da kadangare aljanune ne, tom ni kuma INA mafarki dasu kuma amma na fi yin na kandangare sosai shi kadangare bamayin fada se da mucijijin muyita kokawa sosai amma baya nasara akaina
:
              ******
:
Walaikumussalam.....

Gaskiya bana fassara mafarki.

 Amma de wannan zancen naki akwai alamun jinnu aciki abinda yakamata kiyi shine ki dinga karanta azkar na Safiya da maraice sannan inkinzo kwanciya kiyi alwala da addu'oin kwanciya sannan seki turara dakin kwanciyan naki da garin habbatussauda.
Insha Allah inhar kinayi yanda yadace zaki dena ganin su.
.
Allah yasa mudace 
.
➡ Jamila Dahiru Muhsinat Datti
========================
*```Date* ```[1-09-1439]Hj {17-05-2018} 
  Kuna iya samun mu ta Internet/website http://khulafau.cf
_Masu buqatan Group suyima daya daga cikin Number's innan maga ta whatsApp_
+2349033206238
+2347035269582
+2348063796175
           *```Kuna iya samun mu ta facebook*```
facebook.com/khulafaurrashidun
((سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ، أشْهَدُ أنْ لَا إِلَهَ إِلاَّ أنْتَ، أسْتَغْفِرُكَ وأَتُوبُ إِلَيْكَ))
〰〰〰〰〰〰〰〰✔
*Wanda yaga gyara, yasanar damu !*
Post a Comment (0)