MAHAIFINTA KULLUN YANA ZAGINTA DA KALMOMI MASU ZAFI, SHIN HAKAN SUNA TASIRI AKANTA NE?
*Tambaya*
Malam inada tambaya akwae watace mahaefinta kullum xaginta yake da kalmomi shegiya tsinanniya baxaki gama da duniya lfy ba Allah ya tsinemiki kuma asanin mutan unguwa ba abun da takemar sae dae ko aboye ba wanda ya sani yanxu haka aurenta hudu duk kuma bata samun kwanciyar hankali kuma mahaefin nata ya rasu to bakin mahaefin natane yake binta ko kuwa jarabawace daga Allah?
*Amsa*
Biyayya ga iyaye wajibine, idan kuma sun mutu wajibine ayi musu Addu'a, duk yaya na kwarai wajibi ne hakan akansu.
*Abin Dubawa 1*
Matukar tasan ta yi masa biyayya kuma ba laifi take masa ba to wannan tsinuwa bazatayi tasiri akantaba, kuma Aure da yake yawan mutuwa nata ta daukeji a matsayin jarabta sai ta roki Allah ya bata juriya da ladan wannan jarabta, ta kuma dage da Addu'a Allah ya bata mafi Alkhairi.
*Abin Dubawa 2*
Idan kuma ya kasance bata yi masa biyayya ba yake tsine mata har ya mutu, sannan take na dama, abinda da zatayi, ta yawaita roka masa gafara, idan da hali tayi wata sadaka mai gudana wacce ladan zai rika kaiwa gareshi, sannan ta rubanya ayyuka na kwarai tana tuba ga Allah ya yafe mata.
*ALLAH YA KARA SHIRYAMU AMEEN*
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________
» Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp).
Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta whatsApp.