AWARAR COUSCOUS

Copied By
YAYA HAYAT
        (admin
   Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
                   AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)


      WHATSAPP NO:+2349030159301
 *KAYATATTUN GIRKE GIRKE GROUP*🍮🍮🍕🍕🍮🍮

*AWARAR COUSCOUS*🍕🍕🍕

*KAYAN HAĎI*

Kwai
Curry
Maggi
Gishiri
Albasa
Attaruhu
Couscous
Man gyaďa

*YADDA ZA KIYI*

Yar uwa da farko ki ji'ka couscous da ruwa yayi kamar minti talatin (za ki ga ya shanye ruwan) sai ki wanke attaruhu da albasa ki jajjaga su a turmi ko kuma ki blending dinsu, sai ki zuba a cikin couscous sannan ki ďauko maggi, curry da gishiri ki zuba, sai ki fasa 'kwai isashe a ciki ki juya da kyau, sai ki samu leda ki 'ku'kkula a ciki ki dafa kamar alale, idan ya dahu sai ki sauke ki ciccire a ledar sai ki yanyanka shi ki dinga tsomawa a cikin 'kwai kina soyawa a cikin man gyaďa.... 😋😋😋😋😋😋😋 yana da daďi sosai, idan kin gama ki turo min da nawa

*KAYATATTUN GIRKE GIRKE GROUP*🍮🍮🍕🍕🍮🍮

+2348032629076
Maman Usman

Ban hana a turawa yar uwa ko kuma group ba, amma duk wacce ta canza min post ban yafe ba
Copied By
YAYA HAYAT
        (admin
   Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
                   AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)


      WHATSAPP NO:
   +2349030159301


Post a Comment (0)