GIRKI ADON MATA

🍇MATAN AL〰JANNAH🍇
〰〰〰〰〰〰🍇🍇🍇🍇🍇🍇〰〰〰〰〰〰

GIRKI ADON MATA🍲🍲


Cibi
Fulawa
Kwai
Kafi
Maggi
Ongo
Curry
Gishir
Kalbasa
Attaruhu
Tattasai
Mai
Method
Dafarko zaki jajjaga Kayan miyarki Da albasarki saiki dauko fukisarki Da kwai kidauko kwano saiki fasa kwan ki krkadashi saiki saka fulawarki agefe daya kinjika maggi d.s saiki wannan jajjage ki gauray kinkinada bulogari kisa sabida kolli kolli sakisa maggi d.S saiki dauki albasarki daman kinyankata kisaka inkomi yayi normal saiki dauki tandarki kidaura awuta kinkawo mayinki gefa guda sai kisa man kizuba gari inyayi kijuyashi yadada suyowa saiki deba akaiwa oga da yaji aciki dadi lfy😋😋
〰〰〰〰〰〰🍇🍇🍇🍇🍇🍇〰〰〰〰〰〰

Girki adon mata

Dan malelen kamu
Kamu
Kafi
Gishiri
Taruhu
Tatyasai
Manja or man gyada
Albasa
Maggie
Onga
Curry
method
Zaki daura ruwanki yatafasa kidaka Kayan miya kisa saiki dauko kamu kina sawa kina gaurayawa da haka haryayimi iya yanda kikeson kauri saiki dauko magginki da Kayan hadi kisa kigauraya saiki rufe minti 30inyayi saiki sauke kisuya mainki kizuba kidauko albasa dayaji kisa 
Acidadi lfy😋😋

〰〰〰〰〰〰🍇🍇🍇🍇🍇🍇〰〰〰〰〰〰

Girki adon Maya🍷🍷🍷🍷

Yanda ake zubon gida mai sauki😃✍✍✍


Zubo
Sugar 
Vanilla 
Citta
Kankara
Tiara
Method
Zakijika zubunki da tafasshan ruwa KO kidafashi saiki tace kizuba sugar daddy vanilla da dakakkiyar citta kisa tiara kisa kankara hmm yar uwa asha Santo
Asha dadi lfy😋😋


GAMAI BUKATAR SHIGA GROUP NA MATAN AL~JANNAH SAI TAYI MAGANA
08136298012

by maman fadeel✍✍


Post a Comment (0)