REDIYON MAƘARYATA


🎬RADION MAKARYATA🎬
Assalamu Alaikum
Labaranmu a yau
*Muhimman Kanunsu*
*A yaune gwamnatin shake makogaro suka tattauna da albasa🍈
*Mrs. Kyankyaso🐝yace bazai daina shiga Masai ba sbd wani muhimmin dalili ko menene?
*Zaku ji cewa Allah yy wa Hajiya kabewa🍈 rasuwa
*Snn zakuji cewa Mr tuwo🍛&Mrs daddawa sunke ynk shawarar komawa kauye
*Anyi wani hatsari mai kama da accident
    *Ga cikakkun labaran*
A yaune gwamnatin shake makogaro wato dambu🍲suka tattauna da albasa🍈inda suke cewa Allah ya wadaran Wanda yk cinsu ba tare da mai ba.Wnn knn

Mr kyankyaso🐝yace bazai daina kai hari ckn masai ba har sai an fito masa da matarsa nanan masai🐝

Mr tuwo🍛& Mrs daddawa sun ynk shawarar komawa kauye🎪inda suke cewa sun gaji da wulakancin da ake musu don hk suka ce komawa kauye zasu yi ko zasu samu mulki a can.*wnn knn*

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un🙆‍♀Allah yayiwa Hajiya kabewa🍈 rasuwa ta mutu tabar yaya👨‍👩‍👧‍👧da dama acikinsu akwai Alhaji Alayyahu🥗wanda yk aiki a magudanar taushe,sai yar autarsu wato gyada🥔

Anyi wani hatsari mai kama da accident dame keke🚲damai bicycle🛴inda aka kai mai keke🚲Asibiti🏥aka kai mai bicycle hospital🏥kaga jini kuwa🤔kmr blood, kaga mutane👨‍👩‍👧‍👧kmr people, inda aka ce mai bicycle🛴yaje ta siyo ayaba🍌yace ba ayaba sai banana🍌,je ka siyo kankana🍉bb kankana sai water melon🍉,kaji abin mamaki🤔kmr surprise *wnn knn*

To Jama'a saiku daina cin Dan wake da cokali🍴don Dan wake yakai rahoto ofishin🏠bala'i don a daina cinsa da cokali🍴sai dai tsinke

Daga karshe Mrs kabewa🍈takai rahoto Rana cigiyar yayanta guda biyu 👫alayyahu🥗da gyada🥔
           *Mai rahoto Zubaida Zubairu daga radion Makaryata*🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Post a Comment (0)