GYARAN HAMMATA DA TSAFTACE SU

🇪🇬 *DOCTOR ΜΔŦΔ* 🇪🇬
       *ʍataռ aʟɮaʀҡa*
              *ɢʀօʊք*
         *08080468731*

  🚑 *ĐØĆŦØŘ ΜΔŦΔ ŦŘΔĐΞŦΞØŇΔŁ Μ€ĐΞŇΞĆ€ ¥ØŁΔ* 🚑

  *ɨռstaɢʀaʍ ʊsɛʀռaʍɛ*
       Doctor mata egypt
            
          *Call ňumɞєя*    
         *07034792569* 


🇪🇬 *GYARAN HAMMATA DA KUMA TSAFTACESU*

Barkanmu da sake kasancewa da ku a wannan filin namu da fatan munye sallah lafiya, A yau na kawo muku yadda ake da hammata. Idan an gyara jiki kada a manta cewa akwai inda ya fi muhimmanci da a kula da shi. Musamman ma bayan an aske gashin gurin, akwai hanyoyi da za a bi don hana wajen yin baki. Ababe da dama ne suke kawo hammata ta yi baki koda an aske gashin gurin. Yawan zufa da amfani da man cire gashi gashin hammata da yawan kiba da kuma amfani da turare masu karfi a hammata. 

🇪🇬 *GA HANYOYIN KAMAR HAKA*

🇪🇬 *AMFANI DA MAN KWA-KWA*
Babban abin da ake amfani da shi a wajen hada man zamani shi ne man kwa-kwa domin yana dauke ne da sinadarin kara haske kuma yana da vitamin E. 
A shafa man kwa-kwa a hammata a kullum a yi minti goma kafin a yi wanka Bayan an yi haka sai a wanke da sabulu mara karfi (wanda sinadaran da akan hada shi ba mai zafi ba ne) da ruwan dumi.

🇪🇬 *AMFANI DA GURJI DA LEMON TSAMI*
Kamar yadda aka sani cewa ruwan lemon tsami nasa hasken fata, haka kuma gurji shi ma na dauke da sinadarin kara wa fata haske da kuma sanya ta laushi da sulbi. A hada ruwan lemon tsami da markadaddiyar gurji a guri daya sannan a shafa a hammata. A bari ya jima na tsawon mintuna goma sannan a wanke da ruwan dumi. 

🇪🇬 *GARIN KURKUM DA KWAI*
Kurkum ma na dada wa fata haske za'a iya kwaba garin kurkum da ruwan kwai sannan a shafa a hammata bayan mintuna goma zuwa sha biyar sai a wanke da ruwan dumi. A kullum kafin a yi wanka. 
     Aski; a daina barin hammata da gashi a yi kokarin aske shi a lokacin da ya fito. Domin idan da akwai gashi a hammata, zai hana gumi bushewa zai fara tara shi yayi ta ba da wani irin wari. Sai a ga koda an fesa turare, sai a ji kamshin turaren daban, warin hammata kuma daban.
    Yin amfani da wadannan ababen wajen gyaran hammata zai rage warin jiki da kuma hana fesowar kuraje da fitowar bakar kala a karkashin hammata da kuma rage gumin hammata.

 🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧą*🇪🇬
     💻 *08080468731*

🉐 *MUNA SAIDA KAYAN MATA KAMAR HAKA*

🇪🇬 *Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace b allah sarki*

🇪🇬 *Girman hips duwawu ku gwada magungunanmu domin kuga yanda duwawunku zasu koma*

🇪🇬 *Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare*        

       🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧa* 🇪🇬
       💻 *08080468731* 

🇪🇬 *MALLAKA*
*Akwai mallakar miji ko mallakar saurayi sannan akwai na farin jini*

🇪🇬 *akwai maganin da zaisaki kiba sosai kiyi jiki*

🇪🇬 *akwai na sliming wanda zaki rage tunbi da jiki*

🇪🇬 *Akwai maganin family planning na gargajiya*

🇪🇬 *akwai Maganin karin ne'ima kiji ruwa a jikin ki sosai*

🇪🇬 *akwai hadin gyaran HQ* 

🇪🇬 *Akwai ingantaccen matsi wanda zaisa gabanki ya matse sosai kamar baki taba sanin namiji ba a rayuwarki*

🇪🇬 *akwai magungunan karfin maza d rashin saurin release akwai na karfin azzakari*

🇪🇬 *Akwai matan da basa sha'awar saduwa sannan sunajin zafi lokacin jima'i*

🇪🇬 *Kuzo mu taimaka maku insha allahu zakuga amfanin magungunan mu*

🇪🇬 *Muna gyaran amarya complete settings ango ya dingi ihu a daren farko yana fadin nabaki babata*

🇪🇬 *Muna yiwa matar da ta haihu hadi domin gyaran jikinta da kuma dawo da ni'imar ta kamar bata haihu ba*
                   *@*

  🚑 *ɖơĆŧơř mąŧą ıŞٳąmıĆ mɛɖıĆıŋɛ Ćɛŋŧɛř ყơٳą*🚑

      🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧą*🇪🇬
            💻 *ɯɧąŧŞąקק*
           *08080468731*

          📲 *Ćąٳٳ ŋųmცɛr*
               *07034792569*

     
  🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧą* 🇪🇬

Post a Comment (0)