GYARAN JIKI

*SIRRIN RIKE MIJI

    *[ GYARAN JIKI ]*

_batun sirrin gyaran jiki, ya kamata mu sani cewa jikin mace na bukatar kulawa a kullum._

yake 'yar'uwa, kina iya samun lalle, ki jika shi, bayan ya kwana, ki tace ruwan ki zuba humra da turare, sai ki yi wanka bayan kin yi wankan kina iya tafasa lallen, ki zuba a roba ki zauna a ciki kamar na mai jego, wato 'sit bath, ki dan zauna a cikin shi na dan lokaci, wannan sirrinsa shine fatar ki ba za ta taba lalacewa ba, kuma kariya ce ga saurin takurewar fata, yana maganin cutukan gaban mace kuma yana kara tsuke mace bayan haka, yana maganin basir da kuma karin ni'ima mace.

*******
           *KARIN NI'IMA*

akwai wani nau'in sinadarin karin ni'ima wanda yake da saurin bayar da sakamakon da ake bukatar , wato 'sharp- sharp kamar yadda masu hikima ke cewa.

 Ki samu danyen zogale ki hada da cocumber, ki markada su, sai ki zuba madarar ruwa, ki adana sai yayi sanyi, sannan an fiso a rika sha da maraice.

            *SABULUN TSARKI*

kuna yin tsarki da salubun wanka yana kawo wa mace matsala, aboda irin sinadaran chamicals din da ake hada sabulun yana da hatsari ne ga dan adam.

 Musamman mata, amma wannan hadin sabulun zaki yi tsarki da shi cikin kwanciyar hankali, ba tare da wata damuwa ba, kuma bayan
haka yana maganin cututuka na kaikaiyin gaba wato infection,
da sauransu da farko, zaki ki nemi sabulun zaitun amma fa wanda aka rubuta zaplan a jikin kwalin, kada a baki mara kyau, saiki nemi bagaruwa, ki daka yayi lukwi, ki zuba a roba sai ki
yanyanka sabulun zaitun din kanana a kan garin bagaruwan ki dauko miskin da kika hada tare da ki kwaba shi ruwan hulba, ki kwaba su sosai har sai yayi kauri saiki zuba a roba mai kyau ki rufe, ko kuma ki samu turmin ki'yar karama, ki daka sabulun a ciki, sai rika wanka da abinki, kina tsarki da shi, kwararru a fannin kiwon lafiya sun bayyana cewa irin wannan sabulun ba shi da wani hadari ko 'side effect ga mace, kuma zai kara tsuke mace, sannan ta rika kamshi da ni'ima ciki da waje.

*Dr bodmas*
+2348039347743

Post a Comment (0)