SIFFOFIN mace ta gari

🧕🧕🧕SIFFOFIN MACE TAGARI+           Na daga cikin siffar mace tagari ta kasance :
*kamilalliya
*Nitsattsiya
*Mai tarbiya
*Mai kunya
*Mai tausayi
*Mai riko da addini
*Mai amfani da iliminta
*Mai hakuri da kadan
*Mai godewa mijinta
*Mai bin umarnin mijinta
*Mai amsa kiran mijinta
*Mai kiyaye mutuncinta
*Mai kiyaye dukiyar mijinta
*Mai ganin girman na gaba da ita.
        Dafatan mata za su suffantu da wayannan suffofi,domin su sami rabauta anan Duniya da Lahira.          Don Allah duk Wanda yaga wannan sako ya turashi zuwa wani group din.Domin duk al'ummar data amfana, kaima kana da lada a wajen ubangiji.

2 Comments

Post a Comment