HUKUNCIN WANDA YAKE TAƁA BUDURWA IDAN YAJE ZANCEN


*HUKUNCIN WANDA YAKE TA6A BUDURWA IDAN YAJE ZANCE*
➖➖➖➖➖➖➖➖➖
*مجلس خلفاء الراشد‎ين وعلى منهج سلف الصالحين*
Daga
Majalisin 
Khulafa'ir-rashidiin, bisa fahintan magabata na kwarai (salaf)
*::::*
=                

Assalamu alaikum menene hukuncin wadda yake ta6a budurwa inyaje zance wajanta, ya kama mata hannu ko ya simbaceta ko ya,iya kama mata nonanta??
:
                           *****
:
Wa,alaikumussalam 
.
Irin wadan nan dama suke samu daga yan matan, amma muna baku shawaran kuji tsoron ALLAH 
ALLAH be shardanta hakaba, bece ayi hakaba, duk wanda yakeson haka yabari seya biya sadaki, ankuma daura aure, daganan suje daki ko cikin gida, inda suka taqaita su aikata abinda sukaso, wanda ve sa6ama sharia ba.
.
Sannan kusani kunada qanne ko 'yan uwa bazakuji dadi ayi musu hakan ba mafi yawan namiji idan har zaki bari ya ta6aki wallahi yana wahala ya aure ki koda anyi aure to babu zaman lpy zargine zeyita shigiwa kaikuma baka Isa ka qara aure ba saboda idan kaje zance zaton ta abunda kayimata a soron gudansu shine zakayi da waccan kaga wannan gaba daya ai be dace ba kuma Wanda kuke lalatawa kusanifa iyayen wasu ne nan gaba kuma zaku Haifa idan baku da qanne to qa idar karku manta itace *KAMA TUDINI TUDANA* ALLAH ya taaremu tareda imanin mu 
*:::::*
=
➡ ```MUHAMMAD AUWAL HUSSAIN```
             _Abu ja'afar_
________________________________
⏰Date=116-01-1440
              =26-09-2019
        +2349033206238 
    +2347035269582
+2348063796175
🆓www.facebook.com/khulafaurrashidun
🌐 www.khulafau.cf
سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ، أشْهَدُ أنْ لَا إِلَهَ إِلاَّ أنْتَ، أسْتَغْفِرُكَ وأَتُوبُ إِلَيْك
*In-kaga gyra kasanar damuz, inbaka ganiba, kana iya turawa awasu, dansu amfana !*
Post a Comment (0)