MAKAHO DA GURGU NA ASALI


*MAKAHO DA GURGU NA ASALI*
🤣🤣🤣🤣🤣🤣
wani mutun ne yana zaune a farfajiyar falon sa sai aka tambaye shi su waye makafi da guragu na gsky? kawai sai yace"

*Gurgu* na gsky shine wanda baya xuwa masallaci

 *Makaho* na gsky shine wanda baya duba alkur'ani

Da xarar kaji karar *wayarka* kasan wani nasan magana dakaine..hk km da xarar kaji kiran sallah kasan *ubangijinka* na nemanka.

Kada kasanya karbar kiran *mutane* yafiye maka muhimmanci akan kiran *Allah*


 Da daddare kowa yana *rufe* kofarsa ne don tsoron mutane a lokacinne kuma Allah Yke *bude* kofofinsa dan karbar mutane

kokana *qwanqwasa* kofarsa ta hanyar sallaloli,da xikiri da addu'o'i da tilawa a wannan lokacin?

Idan kamakara awajan aiki kanajin *kunyar* *shugabanka* idan kamakara xuwa masallaci ko kanajin *kunyar Allah?* 


nasa ka/kin zaci wani labari ne na abin dariya shine harda tsayawa cak dan ji, to mgnr tafi qarfin haka. In kina/kana san lada ga wata hanya nan a sauqaqe ta hnyr tura wnn saqon....
Post a Comment (0)