KARANTA WANNAN QISSA KUJI MAKIRCIN
SHAIDAN.
.
Daga Halima S. Muhammad
.
Please Share
.
Wani mutumi ne yatashi tunda wuri yashirya
tsaf! Ya canza tufafi yayi alwala domin zuwa
masallaci yayi sallar asuba.
Yana kan hanyarsa tazuwa masallaci, kwatsam!
Sai ya
fadi, tufafinsa suka lalace.
Sai yatashi ya kakka6e jikinsa ya koma gida ya
canza kaya, ya sake alwala, ya kuma nufi
hanyar masallaci.
Yana isowa inda yafadi dazu sai yasake
faduwa!!
Tufafinsa suka sake lalacewa ya kakka6e ya
koma gida ya canza wasu tufafin, yasake
alwala, ya kuma kama hanya zuwa masallaci.
Koda ya iso inda ya fadi harsau 2 dinnan kawai
sai yaga wani mutum rike da fitila, dasuka
gaisa sai mutumin yace dashi:
"Dazu naga kafadi har sau 2, akan hakane
nazo domin in haska maka".
Suka kama hanyar masallaci su 2, sai da suka
isa, sai wanda yafadi dazu yashiga masallaci,
yakuma kira wanda yake haska
masa yashigo suyi sallah tare; amma yaqi
yashigo,
Yayi~yayi yashigo masallaci amma yaqi !!!
Daga qarshe sai mutumin yace masa:
"Da farko dai ni shedan ne.
(sai mutumin yaji tsoro dajin wannan magana).
Yaci gaba da cewa:
A lokacin daka fito zaka masallaci nine na
kayar dakai akaro na farko.
Sanadiyar faduwar dakayi baka damuba kakoma
kashirya kasake dawowa.
Sai Allah ya gafarta maka zunubanka gaba
daya!
Akaro nabiyu nasake kayar dakai.
kakuma yin hakuri kasake dawowa baka yanke
shawarar yin zamanka a gidaba.
Sai Allah kuma ya gafartawa iyalanka
zunubansu!!
Shiyasa naji tsoron idan nasake kayar dakai
Allah zai gafartawa mutanen kauyenku
zunubansu gaba daya.
Shiyasa nayi musu hassada da bakin ciki,
domin kada agafarta masu nafito da fitila har
na tabbata ka isa masallaci lafiya batare daka
fadiba, balantana
agafartamasu, ni kuma ina baqin ciki naji
UBANGIJI yayiwa bawansa gafara)"..
.
Tofa kunji irin Qiyayyar da Shaydan yakeyi
mana.
.
Ina rokon Allah Madaukakin Sarki Ya nesanta Duk
Wanda Yayi Comment da Amin daga wurare
guda 7:
1= Jahannama;
2= Lazza;
3=Alhudama;
4=Assa'ira;
5=Sakara;
6=Jahim
7=Hawiya.
.
Shaidan ne yake son yin nasara akan duk Wanda ya wuce
baice Amin ba kuma baiyi Share ba...
.
me kaunar haka ya daure yayi comments da Amin & Share
Please...
.
Sannan ina rokon Sa, Ya yi muku sakamako da
Aljannar Firdausi......,,,,,,,
.
Yaa Allah kasamu a cikin masu Rinjaye akansa.,,,,