SAURIN FUSHI SHI KE KAWO DANA SANI

SAURIN FUSHI MAI SANYA NADAMA



Watarana wani saurayi suna Hira da
Budurwarsa, sai yake cemata gobe
kuwa xai mata wata kyauta da xai
bata mamaki mutuqa, taji dadi sosai,
don tun awurin tapara mai, godiya. Washe gari ta tara kawayenta, take
gaya musu cewa, yau abin
alfaharinta,xai mata kyautar da bai
taba yimata irinta ba,shiyasa ta tarasu,
domin su tayata murna, can taga ya
dade baixoba, sai ta yanke shawarar bara ta kirashi, taji ko lafiya, tana kira
tace sweetyna najika shiru lafiya
daeko, ya cemata karki damu, my
heart wish, gani nan nakusa xuwa, sai
taji wani dadi ba'a jimaba sai gashi
dawata bakar leda, yanata murmushi, ya iso wurin dasuke, bayan sun gama
gaisawa da kawayen nata, itako
mutuniyar harta raena ko minene ma
a cikin ledar, kawai sai ya mika mata
tana budawa saitaga burodi mai
yanka yanka ranta ya baci, kawai saita kashe shi da mari, tace amma ka raena
man, wayo kan wannan banzan
biredin kake ta kuranta cewa xaka
min kyauta, allah wadai, kawai saita
wurga masa ledan, kan ledan tafado
sai ga key din sabuwar mota kirar 'KIA' yafado, cab ...... Topa inkaine
yaxakayi ko kuma inkece ya xakiyi?
Post a Comment (0)